A zantawar mu da shugaban kamfanin dake da alaka da manoma da inganga harkar noma Ahmad husain ya bayyanawa manoman jihar kano dama kasa baki daya shirin da suke yiwa manoma musamman na shinkafa wajan basu taki ta hanyar ban gishiri in baka manda.
Shugaban ya kara da bayyanawa manoman da suka dauki noma sana’a suna nan da wadataccen taki mai kyau da inganci
Bugu da kari ya tabbatarwa da mano hanyar da kamfani ya tanadar musu domin gujewa asara na rasa inda zaka saida kayan noman ka ba tare da wahala ba.
Ya bayyana hanyar da za a bi domin samun wannan tagomashi daga kamfanin dake da alaka da manoma domin habbaka noma ta kan numbar wayar su kamar haka 07080116813
ya bayyana cewar kudurin gwamnatin tarayya kuduri ne mai kyau musamman a fannin noma amma yayi kira da gwamnati datayi waiwaye ga yadda ake samun tashin farashi ta hanyar hana kayi nayi
A karshe ya shawarci Al’ummar da suka bawa wannan tallafi na bashin da a iya kiran sa kyauta kyauta sadaka sadaka su zama masu amana wajan cika Alkawarin da suka dauka