Rayuwar musabbabin mutuwar ummita a gidan yarin nigeriya

Tun bayan da aka mika mr.gen gidan ajiya da gyaran hali mai magana da yawun gidan musbahu lawan kofar nasarawa ya bayyana cewar dan ciranin dan chinan nan zasu tanaji abincin da zai dinga ci daidai da yadda ya saba ma’ana abincin su na kasar sin

Kakakin hukumar ya bayyana cewar a halin yanzu dai makashin ummita ya karbi abincin da yan kasar nan suke ci ammafa ba gabza ba da ake baiwa mazauna gidan ajiyar da gyaran hali yan asanin kasar nan tini ya fara karbar taliyar nan ta yan yara

ya kara da  cewar dan ci ranin ya saki jikin sa a wannan gida

Batun nan da yawa yawan marasa iya gani su kauda kai suke yi na cewar wai gidan da ummita suke da zama dan ci ranin ne ya sai musu

Iyayen nata sunce wannan batu ba haka yake ba wannan gida mahaifin marigayiyar ya siya kamin ya koma ga mahalicci

 

 

0 0 votes
Article Rating
Subscribe
Notify of
guest
0 Comments
Oldest
Newest Most Voted
Inline Feedbacks
View all comments