• About Us
  • Advertisiment
  • Contact Us
  • Home
  • Privacy Policy
  • Radio
AKSAM MEDIA
No Result
View All Result
No Result
View All Result
AKSAM MEDIA
No Result
View All Result
Home HAUSA NEWS

Muhimman shawarwari ga Al’umma dangane da sauyin yanayi

B. IMAM by B. IMAM
December 23, 2022
in HAUSA NEWS
0
0
SHARES
Share on FacebookShare on Twitter

An shawarci alumma da su kasance masu kulawa da ‘ya’yansu musamman masu dauke da cututtuka da suka fi tashi a lokacin hutunturu,kamar,sikila da asima da sauran cututtuka.

Daya daga cikin jigo a kungiyar yankasuwar karamar hukumar kabo,Alh mamuda zangon kabo ne ya ba da shawarar a lokacin da yake zantawa da manema labarai a ofishinsa dake nan jihar kabo.

RelatedPosts

Masarautar Kano ta daga darajar wasu Hakimai tare da nada wasu sababbi

Masarautar Kano ta daga darajar wasu Hakimai tare da nada wasu sababbi

March 31, 2023
INEC ta mika shahadar lashe zabe ga zababben gwamnan jihar Kaduna

INEC ta mika shahadar lashe zabe ga zababben gwamnan jihar Kaduna

March 31, 2023

Russia ta kama wani Dan Amurka mai leken asiri

March 30, 2023

Mamuda zangon kabo yace,lokacin sanyi lokaci ne da alumma sai sun kasance masu kulawa da lura da iyalansu musamman kananan yara wadanda Galibi suke shiga cikin sanyi,kamata yayi su Samar musu kayayyakin da za karesu daga kamuwa da nau’in cututtuka, domin idon wata cuta ta kamasu kudin da za su kashe wajen magani yafi yawan kudaden da za su kashe wajen siyan kayan sanyi.

Yace akwai bukatar alumma su rika amfani da takunkumin rufe fuska da hula da safa da sauran abubuwan da za su kare kawunansu wajen kamuwa da sanyi,domin Allah subahanahu wata,ala ya hani bawa ya shiga cikin abubuwan da za su cutar da shi.

Zangon kabo ya kara da bayyanawa al’umma da dama suna amfani da wata ko kuma nau’in kayayyakin wuta,dole sai sun zama masu kulawa da lura wajen yin amfani da wadannan kayayyakin, saboda kaucewa tashin gobara Wanda ba fatan hakan ake ba,inda yace,sau da yawa a irin wannan lokaci ana samun sakaci daga wasu mutanen musamman iyayemu mata da kodayaushe suke kulawa da gida har ma da yara.

Haka zalika,ya bukaci Gwamnatoci a matakai daban daban da su bijiro da hayoyin taimakawa masu larurar cututtuka da suka fi tashi a lokacin sanyi,kamar,Asima da cutar Amosanin jini (wato)sikila wadanda suke da wahalar sha,ani da nawainiya da yara.

Ya kara da cewa,baiwa irin wadanda nan mutane kulawa da taimako yana kara musu karfin gwiwa da karsashi a rayuwarsu ta yau da kullum,inda rashin basu Agaji da taimakon gaggawa yana sanyasu cikin damuwa da tashin hankali wajen gudanar da rayuwarsu ta yau da kullum,Wanda kuma hakan bai kamata ba.

Daga karshe yace,Gwamnati da masu ruwa da tsaki da masu hannu da shuni suna da rawar takawa domin tallafawa masu dauke irin wadanda cututtuka dake da wuyar sha,ani wajen yin magani daga talakawa har masu arziki.

Zantawar ta gudana tare da wakilin mu ibrahim sani gama

Tags: AHMAD MUSAAIR FORCEALGERIAALI JITAALJAZEERAArewaAREWA24banditBAUCI EMIRATEBBCBICHI EMIRATEBOOLWOODCHALSEACNNdailytrustDWFACEBOOKGARBA SHEHUGAYA EMIRATEHAUSA7HEALTHIZZAR SOJALLA RADIOJOS EMIRATEKADAURA24KANNYWOODKANO EMIRATEKano pillarsKATAGUN EMIRATEMC TAGWAYEMESSIMILITARYMISAU EMIRATEPLAYSTORPREMIER LIGUERRIFroadSHARHITAILORING ZOOTANGALE EMIRATETWEETERVANGUARDvoaWEACWHATAPP
ShareTweetSendSharePin
Previous Post

FG urges Nigerians to be security conscious, during Christmas celebration

Next Post

Al’umma sai sun Kara kula da kan su da ‘ya’yan su a yanayin sanyi: Mahmuda Zangon Kabo

B. IMAM

B. IMAM

RelatedPosts

Masarautar Kano ta daga darajar wasu Hakimai tare da nada wasu sababbi
HAUSA NEWS

Masarautar Kano ta daga darajar wasu Hakimai tare da nada wasu sababbi

by Aksam Media
March 31, 2023
0

Daga khadija Abdullahi Aliyu Mai Martaba Sarkin Kano Alhaji Aminu Ado Bayero ya daga Darajar wasu Hakimansa da kuma nada...

Read more
INEC ta mika shahadar lashe zabe ga zababben gwamnan jihar Kaduna

INEC ta mika shahadar lashe zabe ga zababben gwamnan jihar Kaduna

March 31, 2023
Russia ta kama wani Dan Amurka mai leken asiri

Russia ta kama wani Dan Amurka mai leken asiri

March 30, 2023
Hanya mai sauki da zaka hana sauro rayuwa a inda kake

Hanya mai sauki da zaka hana sauro rayuwa a inda kake

March 30, 2023
Makaman da ake Dari-dari kar Rasha tayi amfani da su akan Ukraine yanzu ta fara

Makaman da ake Dari-dari kar Rasha tayi amfani da su akan Ukraine yanzu ta fara

March 29, 2023
Rarara ya saki zazzafar Wakar da yayi wa Abba Gida-gida ta cin zabe

Rarara ya saki zazzafar Wakar da yayi wa Abba Gida-gida ta cin zabe

March 29, 2023
0 0 votes
Article Rating
Subscribe
Login
Notify of
guest
guest
0 Comments
Inline Feedbacks
View all comments
  • Trending
  • Comments
  • Latest
Kamfanin MTN  ya canza hanyoyin saka Kati da siyan data da duba Balas

Kamfanin MTN ya canza hanyoyin saka Kati da siyan data da duba Balas

March 10, 2023
Rarara ya saki zazzafar Wakar da yayi wa Abba Gida-gida ta cin zabe

Rarara ya saki zazzafar Wakar da yayi wa Abba Gida-gida ta cin zabe

March 29, 2023
Yanzu-yanzu: INEC ta fitar da sabuwar Sanarwa

Yanzu-yanzu: INEC ta fitar da sabuwar Sanarwa

February 21, 2023
INEC tayi umarnin kara gudanar da zabe a jihar Kogi

Sakamakon zabe na kananan hukumomi 34 na jihar Kano

March 19, 2023
CBN za ta bayar da tallafi ga graduate ku shiga nan kuyi register

CBN za ta bayar da tallafi ga graduate ku shiga nan kuyi register

2
Latest News On N-Power Stipends For Today September 5th, 2022.

Latest News On N-Power Stipends For Today September 5th, 2022.

1
Masu tura finafinan Hausa sun koka da rashin samun tallafi daga gwamnati duda dinbin yawan da suke dashi

Masu tura finafinan Hausa sun koka da rashin samun tallafi daga gwamnati duda dinbin yawan da suke dashi

1
Kungiyar masu hada-hadar wayoyin hanu ta jihar Kano ta shirya gasar kwallon kafa ga yayanta dake fadin jihar Kano.

Kungiyar masu hada-hadar wayoyin hanu ta jihar Kano ta shirya gasar kwallon kafa ga yayanta dake fadin jihar Kano.

1
Masarautar Kano ta daga darajar wasu Hakimai tare da nada wasu sababbi

Masarautar Kano ta daga darajar wasu Hakimai tare da nada wasu sababbi

March 31, 2023
INEC ta mika shahadar lashe zabe ga zababben gwamnan jihar Kaduna

INEC ta mika shahadar lashe zabe ga zababben gwamnan jihar Kaduna

March 31, 2023
Russia ta kama wani Dan Amurka mai leken asiri

Russia ta kama wani Dan Amurka mai leken asiri

March 30, 2023
Hanya mai sauki da zaka hana sauro rayuwa a inda kake

Hanya mai sauki da zaka hana sauro rayuwa a inda kake

March 30, 2023
  • Kamfanin MTN  ya canza hanyoyin saka Kati da siyan data da duba Balas

    Kamfanin MTN ya canza hanyoyin saka Kati da siyan data da duba Balas

    0 shares
    Share 0 Tweet 0
  • Rarara ya saki zazzafar Wakar da yayi wa Abba Gida-gida ta cin zabe

    0 shares
    Share 0 Tweet 0
  • Yanzu-yanzu: INEC ta fitar da sabuwar Sanarwa

    0 shares
    Share 0 Tweet 0
  • Sakamakon zabe na kananan hukumomi 34 na jihar Kano

    0 shares
    Share 0 Tweet 0
  • Yadda wata makaranta mai dauke da tarin marayu suka yi bikin saukar Al-qur’ani

    0 shares
    Share 0 Tweet 0
Masarautar Kano ta daga darajar wasu Hakimai tare da nada wasu sababbi
HAUSA NEWS

Masarautar Kano ta daga darajar wasu Hakimai tare da nada wasu sababbi

Daga khadija Abdullahi Aliyu Mai Martaba Sarkin Kano Alhaji Aminu Ado Bayero ya daga Darajar wasu Hakimansa da kuma nada ...

March 31, 2023
INEC ta mika shahadar lashe zabe ga zababben gwamnan jihar Kaduna
HAUSA NEWS

INEC ta mika shahadar lashe zabe ga zababben gwamnan jihar Kaduna

Hukumar Zabe Mai Zaman Katta Ta Kasa INEC, yau tabawa zabban Gwamnan Jihar Kaduna Sanata Malam Uba Sani shedar sakamako yin ...

March 31, 2023
Russia ta kama wani Dan Amurka mai leken asiri
HAUSA NEWS

Russia ta kama wani Dan Amurka mai leken asiri

An kama wani ɗan jaridan Amurka da ke aiki da jaridar Wall Street Journal a Rasha inda aka zarge shi ...

March 30, 2023
Hanya mai sauki da zaka hana sauro rayuwa a inda kake
HAUSA NEWS

Hanya mai sauki da zaka hana sauro rayuwa a inda kake

A duk lokacin da kake da bukatar ko kike da bukatar korar Sauro akwai hanya mai sauki da zaku yi ...

March 30, 2023
Makaman da ake Dari-dari kar Rasha tayi amfani da su akan Ukraine yanzu ta fara
HAUSA NEWS

Makaman da ake Dari-dari kar Rasha tayi amfani da su akan Ukraine yanzu ta fara

Rundunar sojin Rasha ta yi amfani da tsarin Tornado-G wajen harba rokoki da dama a lokaci guda kan cibiyoyin sojan ...

March 29, 2023

Recent Comments

  • Ibrahim S kabara on Hukumar kula da ayyukan yan sanda ta raba lambobin kiran waya Dan sa Ido a ayyukan yan sanda a lokacin zabe
  • Abbas Jibril on Katu ta Yankewa AbdulJabbar Kabara Hukuncin Kisa ta hanyar Rataya
  • Walid Y Haris on Akwai Malaman cocin dake kallan batsa a yanar gizo ta wayoyinsu-Fafaroma
  • Abba Garba Sufi on Kungiyar masu hada-hadar wayoyin hanu ta jihar Kano ta shirya gasar kwallon kafa ga yayanta dake fadin jihar Kano.
  • Sani saadu aliyu on CBN za ta bayar da tallafi ga graduate ku shiga nan kuyi register
  • About Us
  • Advertisiment
  • Contact Us
  • Home
  • Privacy Policy
  • Radio

© 2023 Aksam Meadia LLC

No Result
View All Result
  • About Us
  • Advertisiment
  • Contact Us
  • Home
  • Privacy Policy
  • Radio

© 2023 Aksam Meadia LLC

wpDiscuz