Matasa zasu iya canza akalar siyasar Najeriya: kwamared Abdullahi Alhassan

An yi kira ga matasa da su kauracewa yan siyasar da basa son ci gaban su da na kasa bakidaya.

Kiran ya fito ne ta bakin kwamared Abdullahi Alhassan a zantawar sa da Aksam Radio.

Daga Abdulhamid Isa D Z

Alassan yace aduk lokacin da matasa suka fahimci karfi da tasirin da suke da shi  a kasar nan sun fi karfin wani mai rike da madafun iko ya jasu a kasa.

Ya kara da cewa matasa Iran suka kauracewa shaye shaye kuma suka Gina tunanin su akan a in da ya dace dole zasu canza nagetive zuwa positive.

Ana so matashi ya kasance mai kyakkyawan tunani da tsara jadawalin rayuwa dakidaki Wanda zai rika tafiya da su.

A karshe yace akwai alamu masu yawa da suke nuna ccewa mata zasu sami nasara wajan samu a kawar da harkar jagaliya da shaye shaye.

Editor A S GWAMMAJA

0 0 votes
Article Rating
Subscribe
Notify of
guest
0 Comments
Oldest
Newest Most Voted
Inline Feedbacks
View all comments