Daga bbangaren sufaye kuwa sun yarda da cewa saboda Annabi Muhammad s a w Allah zai iya yin komai
Da ddama daga cikin malamai izala sun yarda da aqidar malam Idris na cewa Allah kadai ake neman taimakon sa amma bai yi ladabi ga janibin Annabin tsira ba s a w