• About Us
  • Advertisiment
  • Contact Us
  • Home
  • Privacy Policy
  • Radio
AKSAM MEDIA
No Result
View All Result
No Result
View All Result
AKSAM MEDIA
No Result
View All Result
Home Sports

Labaran cinikayyar kasuwar yan kwallan kafa

Walid Y Haris by Walid Y Haris
October 22, 2022
in Sports
0
0
SHARES
Share on FacebookShare on Twitter

Manchester United na nazari kan kyale Cristiano Ronaldo ya bar kungiyar a kyauta bayan da kocin kungiyar ya ajiye dan wasan gaban dan kasar Portugal mai shekara 37 a benci bayan da yaki shiga ya buga wasa yayin da aka umarce shi yayi haka a wasan da Red Devils suka kara da Tottenham ranar Laraba. (The i)

Ana sa ran Red Devils za su kai samame kan Joao Feliz, dan wasan gaban Atletico Madrid mai shekara 22, wanda shi ma dan Portugal ne, domin ya maye gurbin Ronaldo. (Deportes Cuatro – in Spanish)

RelatedPosts

PSG Ready to Sell Neymar As They Prepare to Bank on Messi and Mbappe

PSG Ready to Sell Neymar As They Prepare to Bank on Messi and Mbappe

January 5, 2023
Pep Guardiola names team to win title this season

Pep Guardiola names team to win title this season

January 5, 2023

Fitaccen dan kwallon duniya, Pele ya mutu

December 29, 2022

Kocin Sporting Lisbon Ruben Amorim na cikin jerin sunayen masu horas da wasan kwallo da Aston Villa ta zana domin maye gurbin Steven Gerrard, sai dai tsohon koci Tottenham Mauricio Pochettino ba shi da sha’awar karbar aikin. (The Athletic – subscription required)

Tsohon kocin Chesea Thomas Tuchel ma ba ya sha’awar karbar ragamar kungiyar ta Aston Villa. (Telegraph)

Arsenal na sha’awar dauko Evan Ndicka, dan wasan baya dan kungiyar Eintracht Frankfurt ta Jamus mai shekara 23. (Evening Standard)

Wakilin Erling Haaland dan wasan gaba na Manchester City mai shekara 22 ya yi murna da labarin da k eyawo cewa dan wasan zai sanya hannu kan wata sabon kwantiragi da kungiyar. (90min)

Chelsea da Liverpool da kuma Manchester United dukkansu a shirye suke su raba Frankie de Jong, dan Netherlands, kuma dan wasan tsakiya mai shekara 25 daga kungiyarsa ta Barcelona. (E SPN)

ShareTweetSendSharePin
Previous Post

Bankin halal na farko ya fara aiki a kasar Uganda.

Next Post

Rikicin Hausawa da kabilu kudancin Blue Nile ya sake daukar sabon Salo

Walid Y Haris

Walid Y Haris

RelatedPosts

PSG Ready to Sell Neymar As They Prepare to Bank on Messi and Mbappe
Sports

PSG Ready to Sell Neymar As They Prepare to Bank on Messi and Mbappe

by Aksam Media
January 5, 2023
0

Paris Saint-Germain F.C. (PSG) PARIS SAINT-GERMAIN F.C. (PSG) PSG Ready to Sell Neymar As They Prepare to Bank on Messi...

Read more
Pep Guardiola names team to win title this season

Pep Guardiola names team to win title this season

January 5, 2023
Fitaccen dan kwallon duniya, Pele ya mutu

Fitaccen dan kwallon duniya, Pele ya mutu

December 29, 2022
Sports Briefing headlines

Sports Briefing headlines

December 24, 2022
Kasar Argentina takai zagaye na karshe a gasar cin kofin duniya

Kasar Argentina takai zagaye na karshe a gasar cin kofin duniya

December 13, 2022
Morocco defeats Portugal,  jumped to semifinal

Morocco defeats Portugal, jumped to semifinal

December 10, 2022
0 0 votes
Article Rating
Subscribe
Login
Notify of
guest
guest
0 Comments
Inline Feedbacks
View all comments
  • Trending
  • Comments
  • Latest
Kamfanin MTN  ya canza hanyoyin saka Kati da siyan data da duba Balas

Kamfanin MTN ya canza hanyoyin saka Kati da siyan data da duba Balas

March 10, 2023
Yanzu-yanzu: INEC ta fitar da sabuwar Sanarwa

Yanzu-yanzu: INEC ta fitar da sabuwar Sanarwa

February 21, 2023
Yadda wata makaranta mai dauke da tarin marayu suka yi bikin saukar Al-qur’ani

Yadda wata makaranta mai dauke da tarin marayu suka yi bikin saukar Al-qur’ani

February 11, 2023
INEC tayi umarnin kara gudanar da zabe a jihar Kogi

Sakamakon zabe na kananan hukumomi 34 na jihar Kano

March 19, 2023
CBN za ta bayar da tallafi ga graduate ku shiga nan kuyi register

CBN za ta bayar da tallafi ga graduate ku shiga nan kuyi register

2
Latest News On N-Power Stipends For Today September 5th, 2022.

Latest News On N-Power Stipends For Today September 5th, 2022.

1
Masu tura finafinan Hausa sun koka da rashin samun tallafi daga gwamnati duda dinbin yawan da suke dashi

Masu tura finafinan Hausa sun koka da rashin samun tallafi daga gwamnati duda dinbin yawan da suke dashi

1
Kungiyar masu hada-hadar wayoyin hanu ta jihar Kano ta shirya gasar kwallon kafa ga yayanta dake fadin jihar Kano.

Kungiyar masu hada-hadar wayoyin hanu ta jihar Kano ta shirya gasar kwallon kafa ga yayanta dake fadin jihar Kano.

1
Yadda aka yi garkuwa da wata jaririya yar awa shida

Yadda aka yi garkuwa da wata jaririya yar awa shida

March 26, 2023
Atiku ya mika sakon ta’aziya ga Iyalan Oladipo Diya

Atiku ya mika sakon ta’aziya ga Iyalan Oladipo Diya

March 26, 2023
INEC ta sanya ranar da zata mika shedar lashe zabe ga gwamnonin da suka sami nasarar

INEC ta sanya ranar da zata mika shedar lashe zabe ga gwamnonin da suka sami nasarar

March 26, 2023
Yan kasuwa na ci gaba da nuna gamsuwar su da samun nasarar Abba Gida-gida na lashe zaben gwamna a jihar Kano

Yan kasuwa na ci gaba da nuna gamsuwar su da samun nasarar Abba Gida-gida na lashe zaben gwamna a jihar Kano

March 25, 2023
  • Kamfanin MTN  ya canza hanyoyin saka Kati da siyan data da duba Balas

    Kamfanin MTN ya canza hanyoyin saka Kati da siyan data da duba Balas

    0 shares
    Share 0 Tweet 0
  • Yanzu-yanzu: INEC ta fitar da sabuwar Sanarwa

    0 shares
    Share 0 Tweet 0
  • Yadda wata makaranta mai dauke da tarin marayu suka yi bikin saukar Al-qur’ani

    0 shares
    Share 0 Tweet 0
  • Sakamakon zabe na kananan hukumomi 34 na jihar Kano

    0 shares
    Share 0 Tweet 0
  • Yanzu-yanzu an kama wani Dan Majalisa dauke da makuden kudaden waje

    0 shares
    Share 0 Tweet 0
Yadda aka yi garkuwa da wata jaririya yar awa shida
HAUSA NEWS

Yadda aka yi garkuwa da wata jaririya yar awa shida

Cibiyar yin nazari a kan harkokin mata tayi barazanar kiran Zanga-zanga bisa Jan kafa da tace rundunar yan sanda ta ...

March 26, 2023
Atiku ya mika sakon ta’aziya ga Iyalan Oladipo Diya
HAUSA NEWS

Atiku ya mika sakon ta’aziya ga Iyalan Oladipo Diya

Tsohon mataimakin shugaban kasa Alh Atiku Abubakar ya mika sakon ta'aziya ga Iyalan Oladipo Diya na rashin daya daga cikin ...

March 26, 2023
INEC ta sanya ranar da zata mika shedar lashe zabe ga gwamnonin da suka sami nasarar
HAUSA NEWS

INEC ta sanya ranar da zata mika shedar lashe zabe ga gwamnonin da suka sami nasarar

Hukumar zabe mai zaman kanta ta kasa INEC ta wallafa cewa ta ware ranakun 29 zuwa 31 na watan Maris ...

March 26, 2023
Yan kasuwa na ci gaba da nuna gamsuwar su da samun nasarar Abba Gida-gida na lashe zaben gwamna a jihar Kano
HAUSA NEWS

Yan kasuwa na ci gaba da nuna gamsuwar su da samun nasarar Abba Gida-gida na lashe zaben gwamna a jihar Kano

Kungiyar Dattawan yankasuwar singa na unguwar zango a karamar hukumar ungogo a nan jihar kano,ta nuna mutukar farin cikinta bisa ...

March 25, 2023
Yadda ake hada LEMUN SHAYI MAI Sanyi tare da khadija Salisu Danmaliki
HAUSA NEWS

Yadda ake hada LEMUN SHAYI MAI Sanyi tare da khadija Salisu Danmaliki

LEMUN SHAYI MAI SANYI (ICE TEA) Kayan hadi:- •Ganyan shayi •Suger •Leman tsami •Na’a-na’a •Kanunfari Yadda Ake Hadawa – Za’a ...

March 25, 2023

Recent Comments

  • Ibrahim S kabara on Hukumar kula da ayyukan yan sanda ta raba lambobin kiran waya Dan sa Ido a ayyukan yan sanda a lokacin zabe
  • Abbas Jibril on Katu ta Yankewa AbdulJabbar Kabara Hukuncin Kisa ta hanyar Rataya
  • Walid Y Haris on Akwai Malaman cocin dake kallan batsa a yanar gizo ta wayoyinsu-Fafaroma
  • Abba Garba Sufi on Kungiyar masu hada-hadar wayoyin hanu ta jihar Kano ta shirya gasar kwallon kafa ga yayanta dake fadin jihar Kano.
  • Sani saadu aliyu on CBN za ta bayar da tallafi ga graduate ku shiga nan kuyi register
  • About Us
  • Advertisiment
  • Contact Us
  • Home
  • Privacy Policy
  • Radio

© 2023 Aksam Meadia LLC

No Result
View All Result
  • About Us
  • Advertisiment
  • Contact Us
  • Home
  • Privacy Policy
  • Radio

© 2023 Aksam Meadia LLC

wpDiscuz