Karin Jihohi tara sun yi tarayya wajan kalubalentar kudurin CBN a kotu akan tsoffin kudade.

Karin Jihohi tara sun yi tarayya wajan kalubalentar kudurin CBN a kotu akan tsoffin kudade.

Babbar kotun tarayya dake zamanta a birnin tarayya Abuja ta dage zaman ta na sauraron karar da aka shigar da CBN da gwamnatin tarayya kan canjin kudi har zuwa ranar 22-02-2023

0 0 votes
Article Rating
Subscribe
Notify of
guest
0 Comments
Oldest
Newest Most Voted
Inline Feedbacks
View all comments