• About Us
  • Advertisiment
  • Contact Us
  • Home
  • Privacy Policy
  • Radio
AKSAM MEDIA
  • General News
  • National News
  • World News
  • Health
  • Sports
  • Technology
  • Metro
No Result
View All Result
  • General News
  • National News
  • World News
  • Health
  • Sports
  • Technology
  • Metro
No Result
View All Result
AKSAM MEDIA
No Result
View All Result
Home HAUSA NEWS

Amurka na ci gaba da fuskantar matsin lamba kan fashewar bututun “Nord stream”

Aksam Media by Aksam Media
February 15, 2023
in HAUSA NEWS
0
0
SHARES
Share on FacebookShare on Twitter

Fashewar bututun iskar mai na Nord Stream da ya auku a watan Satumban bara, ya sake jawo hankalin duniya a kwanakin baya, sakamakon yadda shahararren dan jaridan Amurka, Seymour Hersh ya ruwaito cewa, gwamnatin Biden ce ta tsara shirin lalata bututun wanda kasar Rasha ke amfani da shi don jigilar iskar gas dinta zuwa kasashen Turai.

Duk da cewa kwamitin tsaron kasa na fadar White House, da hukumar tattara bayanan sirri ta Amurka wato CIA, da ma’aikatar harkokin wajen kasar, da ma sauran sassan gwamnatin Amurka duk sun musanta rahoton, amma bisa yin la’akari da sunan Seymour Hersh a fagen watsa labarai na Amurka, da ma cikakkun bayanai da aka rubuta filla filla game da lamarin, ana ganin cewa, ruwa ba ya tsami  banza.

RelatedPosts

Breaking: Tribunal Declares Nasiru Gawuna Winner Of Kano Governorship Election

Breaking: Tribunal Declares Nasiru Gawuna Winner Of Kano Governorship Election

September 20, 2023
Just in: Students hit the streets, protest over 100 per cent school fees hike

Just in: Students hit the streets, protest over 100 per cent school fees hike

September 13, 2023

Gwamnan jihar kano, Abba Kabir Yusuf, yana da wasu muhimman abubuwa guda biyu: shugaban kungiyar yan kasuwa

September 11, 2023

Ko mene ne gaskiyar lamarin? Ya zama dole a kara yin bincike don tabbatar da amsa. Amma wani abin da muke iya tabbatarwa shi ne Amurka ce ta fi amfana da lamarin fashewar bututun, kasancewar bututun ya dade yana damun kasar Amurka, musamman ma bayan aukuwar rikici a tsakanin Rasha da Ukraine, ’yan siyasar Amurka sun san cewa, muddin dai bututun yana nan, ba zai yiwu kasashen Turai da Rasha su bata kwata kwata ba. Kaza lika abun da ya faru, ya tabbatar da cewa, kawo yanzu ba kawai Amurka ta cimma moriyar siyasa daga rikicin Rasha da Ukraine ba ne, har ma ta samu muguwar riba daga isar gas da ta sayar wa kasashen Turai a kan farashi mai tsada.

Idan ba a manta ba, a makwanni kafin aukuwar rikicin, shugaban kasar Amurka Joe Biden ya yi gargadin cewa, idan dai Rasha ta kaddamar da yaki a kan kasar Ukraine, “za mu kawo karshen Nord Stream-2”, bayan da bututun ya fashe kuma, sakataren harkokin wajen Amurka Antony Blinken ya bayyana cewa, “ya zama babbar nasara a karshe”, wanda zai taimaka wa Turai wajen “daina dogaro ga Rasha ta fannin makamashi”. To, sai yanzu ne muka gane abin da suke nufi.

Bututun iskar gas na Nord Stream, muhimmin aikin more rayuwa ne da aka gina tsakanin kasa da kasa. Kuma lalacewarsu ya haifar da mummunar illa ga kasuwar makamashi, gami da muhallin halittun duniya, don haka dole a hukunta wadanda suka aikata laifin lalata shi.

Idan an tabbatar da gaskiyar rahoton binciken da dan jaridan Amurka Hersh ya wallafa, to, lamarin ya zama aikin ta’addanci da wata kasa ta aikata ke nan, wanda sam ba za a iya amincewa da shi ba. Haka kuma, ya zama dole Amurka ta maida martani game da shakkun da kasa da kasa ke nunawa a kan ta, da bada hadin-kai don binciken musababbin aukuwar lamarin, saboda duniya na bukatar adalci da sanin gaskiya

ShareTweetSendSharePin
Previous Post

Wasu kasashen Africa uku sun himmatu wajen hadewa da juna

Next Post

Karin Jihohi tara sun yi tarayya wajan kalubalentar kudurin CBN a kotu akan tsoffin kudade.

Aksam Media

Aksam Media

RelatedPosts

Breaking: Tribunal Declares Nasiru Gawuna Winner Of Kano Governorship Election
HAUSA NEWS

Breaking: Tribunal Declares Nasiru Gawuna Winner Of Kano Governorship Election

by Aksam Media
September 20, 2023
0

Kano governorship election tribunal declares Nasiru Yusuf Gawuna of APC as the  winner of 2023 governorship election.

Read more
Just in: Students hit the streets, protest over 100 per cent school fees hike

Just in: Students hit the streets, protest over 100 per cent school fees hike

September 13, 2023
Gwamnan jihar kano, Abba Kabir Yusuf, yana da wasu muhimman abubuwa guda biyu: shugaban kungiyar yan kasuwa

Gwamnan jihar kano, Abba Kabir Yusuf, yana da wasu muhimman abubuwa guda biyu: shugaban kungiyar yan kasuwa

September 11, 2023
El’s Empowerment foundation empowered over 170 windows in Kano.(POWA)

El’s Empowerment foundation empowered over 170 windows in Kano.(POWA)

September 10, 2023
Kungiyar Direbobi ta Malan Kato na ci gaba da Jinjinawa gwamnan jihar Kano

Kungiyar Direbobi ta Malan Kato na ci gaba da Jinjinawa gwamnan jihar Kano

September 9, 2023
Za’a dawo da karɓar harajin kullum-kullum na Adaidai Sahu: KAROTA

Za’a dawo da karɓar harajin kullum-kullum na Adaidai Sahu: KAROTA

September 9, 2023
0 0 votes
Article Rating
Subscribe
Login
Notify of
guest
guest
0 Comments
Inline Feedbacks
View all comments
  • Trending
  • Comments
  • Latest
Rarara ya saki zazzafar Wakar da yayi wa Abba Gida-gida ta cin zabe

Rarara ya saki zazzafar Wakar da yayi wa Abba Gida-gida ta cin zabe

March 29, 2023
Kamfanin MTN  ya canza hanyoyin saka Kati da siyan data da duba Balas

Kamfanin MTN ya canza hanyoyin saka Kati da siyan data da duba Balas

March 10, 2023
Kungiyar tagwaye ta kasa tayi wani abin al-ajabi a nan Kano

Kungiyar tagwaye ta kasa tayi wani abin al-ajabi a nan Kano

April 29, 2023
Yanzu-yanzu: INEC ta fitar da sabuwar Sanarwa

Yanzu-yanzu: INEC ta fitar da sabuwar Sanarwa

February 21, 2023
CBN za ta bayar da tallafi ga graduate ku shiga nan kuyi register

CBN za ta bayar da tallafi ga graduate ku shiga nan kuyi register

2
Latest News On N-Power Stipends For Today September 5th, 2022.

Latest News On N-Power Stipends For Today September 5th, 2022.

1
Masu tura finafinan Hausa sun koka da rashin samun tallafi daga gwamnati duda dinbin yawan da suke dashi

Masu tura finafinan Hausa sun koka da rashin samun tallafi daga gwamnati duda dinbin yawan da suke dashi

1
Kungiyar masu hada-hadar wayoyin hanu ta jihar Kano ta shirya gasar kwallon kafa ga yayanta dake fadin jihar Kano.

Kungiyar masu hada-hadar wayoyin hanu ta jihar Kano ta shirya gasar kwallon kafa ga yayanta dake fadin jihar Kano.

1
AGILE’s commitment to enhancing the lives of adolescent girls through education and EMPOWERMENT

AGILE’s commitment to enhancing the lives of adolescent girls through education and EMPOWERMENT

September 27, 2023
BREAKING: Kano Imposes 24 Hours Curfew

BREAKING: Kano Imposes 24 Hours Curfew

September 20, 2023
Breaking: Tribunal Declares Nasiru Gawuna Winner Of Kano Governorship Election

Breaking: Tribunal Declares Nasiru Gawuna Winner Of Kano Governorship Election

September 20, 2023
Igbo people react to president Tinibuʼs appointments

Igbo people react to president Tinibuʼs appointments

September 20, 2023
  • Rarara ya saki zazzafar Wakar da yayi wa Abba Gida-gida ta cin zabe

    Rarara ya saki zazzafar Wakar da yayi wa Abba Gida-gida ta cin zabe

    0 shares
    Share 0 Tweet 0
  • Kamfanin MTN ya canza hanyoyin saka Kati da siyan data da duba Balas

    0 shares
    Share 0 Tweet 0
  • Kungiyar tagwaye ta kasa tayi wani abin al-ajabi a nan Kano

    0 shares
    Share 0 Tweet 0
  • Yanzu-yanzu: INEC ta fitar da sabuwar Sanarwa

    0 shares
    Share 0 Tweet 0
  • Jami’ar Tarayya ta Dutsimma FUDMA ta yaba da Karatun digiri da AKCOE ta ke bayarwa.

    0 shares
    Share 0 Tweet 0
AGILE’s commitment to enhancing the lives of adolescent girls through education and EMPOWERMENT
Metro

AGILE’s commitment to enhancing the lives of adolescent girls through education and EMPOWERMENT

The Kano Adolescent Girls Initiative for Learning and Empowerment (AGILE) deputy project coordinator, Salisu Idris, led a delegation of the ...

September 27, 2023
BREAKING: Kano Imposes 24 Hours Curfew
General News

BREAKING: Kano Imposes 24 Hours Curfew

*20TH SEPTEMBER 2023* *PRESS RELEASE* *ENFORCEMENT OF TWENTY-FOUR HOURS (24HRS) CURFEW BY KANO STATE GOVERNMENT* *… As Residents are Warned ...

September 20, 2023
Breaking: Tribunal Declares Nasiru Gawuna Winner Of Kano Governorship Election
HAUSA NEWS

Breaking: Tribunal Declares Nasiru Gawuna Winner Of Kano Governorship Election

Kano governorship election tribunal declares Nasiru Yusuf Gawuna of APC as the  winner of 2023 governorship election.

September 20, 2023
Igbo people react to president Tinibuʼs appointments
National News

Igbo people react to president Tinibuʼs appointments

The Senior Special Assistant to the President Bola Tinubu on Community Development (South East), Chioma Nweze has described her appointment ...

September 20, 2023
Tribunal affirms election of Kano NNPP lawmaker
Metro

Tribunal affirms election of Kano NNPP lawmaker

The National/State House of Assembly election tribunal, on Monday, affirmed the election of Mudassir Zawachiki of the New Nigeria People’s ...

September 19, 2023

Recent Comments

  • Ibrahim S kabara on Hukumar kula da ayyukan yan sanda ta raba lambobin kiran waya Dan sa Ido a ayyukan yan sanda a lokacin zabe
  • Abbas Jibril on Katu ta Yankewa AbdulJabbar Kabara Hukuncin Kisa ta hanyar Rataya
  • Walid Y Haris on Akwai Malaman cocin dake kallan batsa a yanar gizo ta wayoyinsu-Fafaroma
  • Abba Garba Sufi on Kungiyar masu hada-hadar wayoyin hanu ta jihar Kano ta shirya gasar kwallon kafa ga yayanta dake fadin jihar Kano.
  • Sani saadu aliyu on CBN za ta bayar da tallafi ga graduate ku shiga nan kuyi register
  • About Us
  • Advertisiment
  • Contact Us
  • Home
  • Privacy Policy
  • Radio

© 2023 Aksam Meadia LLC

No Result
View All Result
  • General News
  • National News
  • World News
  • Health
  • Sports
  • Technology
  • Metro

© 2023 Aksam Meadia LLC

wpDiscuz