Hukumar NASA ta aika kumbo domin hanbarar da wani dutse da ke kokarin fadowa kan Duniyar must ta Earth .

Walid Y Hari

Masana kimiyya sun aika wani kumbon sararin samaniya da ya faɗa kan wani dutse mai nisa a ƙoƙarin ture shi daga kan hanyarsa ta sunbutowa zuwa duniyar nan Tamura ta earth.

Hukumar binciken sararin samaniya ta kasar  Amurka Nasa ta bayyana aikin a matsayin gwajin harkar tsaro na farko a duniyarmu ta Az (Earth) domin kare wani dutsen yin karo da ita nan gaba.

A cewar su dutsen na asteroid da ake kira Dimorphis ya fara bayyana ne a matsayin hasken wuta sannan ya fara kumbura yayin da kumbon zuwa sama yake tunkarar sa.

Za a É—auki tsawon makonni kafin masanan su iya gano ko an samu cikas a yadda dutsen yake zagaye duniya.

0 0 votes
Article Rating
Subscribe
Notify of
guest
0 Comments
Oldest
Newest Most Voted
Inline Feedbacks
View all comments