Sashin kula da farashin man fetur na hukumar NNPCL ta kasa ya magantu akan raderadin da ake na cewa gwamnati za ta kara farashin man fetur.
Sashin mai suna Nigerian Midstream and Downstream Petroleum Regulatory Authority a turance ta bakin maiagana ya yawun shi, Kimchi Apollo, yace babu wani shiri na kara farashin man fetur a wannan lokaci