A Cigaba Da Sha Galulowan Sallah Karamar Bayan kammala Azimi Watan Ramadan
A yau yi wasan sallahr gami da sada zumunchi a gari Kazaure
In da Kungiyar Kwallo Kafa ta Hotlinus Dake Gwammaja da Gada United Kazaure
Wasan sallahr da ya gudana a filin Kazaure Township dake Jihar Jigawa
Yayin da aka tashi Hotlinus Gwammaja nada 2 Gada United Kazaure na da 1