Duka kungiyoyon da suka fito daga Laliga sun fada banda zakara Real Madrid

Manyan kungoyin na Kasar spaniya dake buga gasar Laliga sun fada karamar gasar mai mataki na biyu bayan gaza kai bantansu da sukai daga bifowa daga yan rukuni zuwa zagaye na 16,jnda zakata mai rike ta kanbun ce kadai ta zama kungiya daya tilo data fito watau Madarar Kwallo

Kungiyoyin sune

Barcerlona

Athletico Madrid

Sevilla

Barca ta kare a Europa League bayan ta sha kashi a hannun Bayern Munich ka ci 3 ba ko ɗaya.

Wai ina matsalar take ne ‘yan Barca?

0 0 votes
Article Rating
Subscribe
Notify of
guest
0 Comments
Oldest
Newest Most Voted
Inline Feedbacks
View all comments