CIGIYA

ANA CIGIYAR HINDATU ALHAJI SANI ISA KANDARAWA MAI SHEKARAU 20 DA HAIHUWA,

HINDATU FARACE DOGOWA TANA SANYE DA DOGOWAR RIGA A JIKINTA

SANNAN TANA DA AURE HARMA TANA SHAYAR DA ‘YARTA ‘YAR SHEKARA 1

HINDATU NA DA MATSALLAR LALURAR ISKA TUN DA TA FITA DAGA GIDA A  SAFIYAR TALATA 19-07-2022  HAR KAWO YANZU, BA A GANTABA

 

IDAN AN GANTA AKAI TA GIDAN MAI UNGUWAR TUDUN WADAN MALALIN GABAS  KARAMAR HUKUMAR IGABI DAKE JIHAR KADUNA KO KUMA A KIRAWO WADANNAN LAMBOBI  08023492955, 08091210838, 08030832005.

ALLAH YASA A DACE

0 0 votes
Article Rating
Subscribe
Notify of
guest
0 Comments
Oldest
Newest Most Voted
Inline Feedbacks
View all comments