Buhari ya Maye gurbin babban akanta na kasa da Anamekwe Chukwunyere Nwabuoku,

Shugaban kasa muhammad Buhari ya maye gurbin akanta janar na kasa Ahmad Idris.

Gwamnatin tarayya ta nada Anamekwe Chukwunyere Nwabuoku, a matsayin mukaddashin akanta janar na kasa.

Nadin nasa ya biyo bayan dakatarwar da aka yiwa tsohon akanta Ahmad Idris bisa zargin da hukumar EFCC keyi masa na almundahanar wasu kudade kimanin naira biliyan 80.

0 0 votes
Article Rating
Subscribe
Notify of
guest
0 Comments
Oldest
Newest Most Voted
Inline Feedbacks
View all comments