Masu bibiyarmu barkanmu da hantsin Asabar.
Ku biyo ni Walid Y Hari don kawo muku rahotanni na abubuwan da ke faruwa kai-tsaye daga sassan duniya, musamman a Najeriya da maƙwabtansu hadi da wasu labaran na nishadi, domin ilmantar daku, fadakar daku dama nishadantar daku cikin awanni 24 tare da kasar sadarwa ta Aksammedia concept zaku iya bibiyar shirye-shiryen mu kai tsaye watau Aksam radio takan manhajar Live online radio, radio garden, radio stream dama radio tune-in a duk inda kuke fadin duniya.
Yau dai muna asabar 29-10-2023
Muna godiya da kasancewa tare damu.