Mace ta zama mataimakiyar gwamna karan farko A jihar Adamawa

Gwamnan Adamawa, Ahmadu Fintiri, ya yi watsi da mataimakinsa, ya zaɓo mace shugabar jami’ar jiha, Farfesa Farauta, a matsayin mataimakiyarsa a zaben 2023.

Gwamnan ya yi haka ne bayan jam’iyyar APC ta tsayar da mace, Sanata Aishatu Binani, a matsayin yar takarar gwamnan jihar Adamawa a zaɓen 2023.

0 0 votes
Article Rating
Subscribe
Notify of
guest
0 Comments
Oldest
Newest Most Voted
Inline Feedbacks
View all comments