Anyabawa gwamnatin kano kanyadda take kula da bangaren ilimi a jaharta. Bayanin hakan yafitone tabakin Right Honor Rabul Nasiru Jafaru ajingi.mai neman takara karamar hukumar ajingi a tutar jamiyar NNPP yace wanna abun ayabane kan yarda tabiyawa dalibai yan asalin jaharnan kudin makaranta a jamia daku yadda tai kokari wajan rage kaso 50 cikin dari nakudin Registration din dalibai yabaiyana hakanne yayin wata ganawarmu dashi ta musamman inda yayi al,allah wadai dagwamnatun data shude kanyarda taiwatsi da bangaran awanicigaban kuma yaja hankalin al,ummar jaharnan dasuci gaba da bawa gwamnatin kano gudun mawa dari bisa dari kamar yadda sukasaba daga karshe yayikira da al,umar ajingi da sumaramasa baya dan gani yayi nasara akaramar hukumar tasu badan komaiba saidan ganin yaciyar da al,umar yankinnasa gaba abangaran siyasa.
Kasar Amurka ta amince da Kara rura wutar rashin zaman lafiya tsakanin Isra’ila da abokan adawarta
Wani jami'in Amurka ya tabbatar wa kafar yada labarai ta BBC cewa ma'aikatar harkokin wajen ƙasar ta sanar wa majalisar...
Read more