Yadda Aliyu Dan hausa ya Angwance da Amaryar sa Rahma Muhammd a Birnin Zazzau

A Yau ne Ka Daure Auren daya daga cikin abokin hurdarmu; Aliyu Danhausa dare da Amaryarsa Rahama Muhammd a Birin Zazzau, an dai biya sadakin aure naira 100,000

Daga binin Babban Limamin Masallacin Juma’a Na Jushun Waje Malam Umar ya gabar da addu’ar daurin aure

Wakilin AKSAM MEDIA Hassan Umar Gwammaja  ya halici wajan

Yace Daurin Auren yasami halartar manyan mutane

0 0 votes
Article Rating
Subscribe
Notify of
guest
0 Comments
Oldest
Newest Most Voted
Inline Feedbacks
View all comments