• About Us
  • Advertisiment
  • Contact Us
  • Home
  • Privacy Policy
  • Radio
AKSAM MEDIA
  • General News
  • National News
  • World News
  • Health
  • Sports
  • Technology
  • Metro
No Result
View All Result
  • General News
  • National News
  • World News
  • Health
  • Sports
  • Technology
  • Metro
No Result
View All Result
AKSAM MEDIA
No Result
View All Result
Home HAUSA NEWS

Najeriya ta karbi motoci 21 masu gano yan taadda da rigunan silke 9607 daga kasar China

Aksam Media by Aksam Media
February 14, 2023
in HAUSA NEWS
0
0
SHARES
Share on FacebookShare on Twitter

Shugaba Muhammadu Buhari ya jagoranci kaddamar da kayan aikin da rundunar ’yan sandan kasar ta sayo domin kara kyautata sha’anin tsaro a kasar.

Yayin bikin wanda aka gudanar a hedikwatar rundunar dake birnin Abuja, shugaba Muhammadu Buhari ya bukaci jami’an ’yan sandan kasar da su kara himmatuwa wajen aikin tabbatar da tsaron kasa da kuma kare martabar demokradiyya.

RelatedPosts

Breaking: Tribunal Declares Nasiru Gawuna Winner Of Kano Governorship Election

Breaking: Tribunal Declares Nasiru Gawuna Winner Of Kano Governorship Election

September 20, 2023
Just in: Students hit the streets, protest over 100 per cent school fees hike

Just in: Students hit the streets, protest over 100 per cent school fees hike

September 13, 2023

Gwamnan jihar kano, Abba Kabir Yusuf, yana da wasu muhimman abubuwa guda biyu: shugaban kungiyar yan kasuwa

September 11, 2023

Shugaba Muhammadu Buhari ya ci gaba da cewa yana da kyau ’yan sanda da sauran hukumomin tsaro su kwana da sani cewa ’yan Najeriya da duniya baki daya sun zura musu ido domin ganin irin rawar da za su taka wajen ganin an gudanar da babban zaben kasar cikin kwanciyar hankali.

Ya ce, samar da wadannan kayayyakin ga rundunar ’yan sanda alama ce dake nuna gamsuwa da irin kokari da kuma jajircewa shugaban ’yan sandan da sauran makarabansa wajen samun nasarar sabbin sauye-sauye da gwamnatinsa ta kawo a harkar aikin ’yan sanda a Najeriya.

Shugaba Muhamamdu Buhari ya ci gaba da bayanin cewa, bisa la’akari da matsayin da aikin ’yan sanda ya kai yanzu haka a Najeriya, akwai kyakkyawan sauye-sauye masu ma’ana sabanin yadda aikin yake kafin zamansa shugaban kasa yau kusan shekaru 8 ke nan, inda ya yi fatan cewa gwamnatin da za ta zo nan gaba za ta dora.

Shugaban na tarayyar Najeriya har ila yau ya ce kaddamar da kayan aikin da aka gudanar a ranar ta Litinin, yana daga cikin kudurce-kudurcen gwamnatinsa na wadata rundunar da kayan aiki irin na zamani domin tabbatar da dauwamammen zaman lafiya a kasa da kuma samun nasarar zaben 2023 cikin kwanciyar hankali.

“Na ji dadi sosai kan yadda shugabannin wannan runduna ta ’yan sanda ke ta kokari ba ni hadin kai wajen cimma  irin manufar da nake da ita.

Buhari ya nuna jin dadin sa da rashin tsoma baki a harkar siyasa ko nuna son zuciya a yayin zaben 2023, inda yace ’yan sandan za su taka rawa wajen ganin cewa an gudanar da zabukan cikin tsari da kwanciyar hankali ta yadda sakamakon zaben zai kasance karbabbe ga kowanne dan kasa.”

Da yake jawabi yayin bikin, ministan harkokin ’yan sanda na kasa Muhammad Maigari Dingyadi ya ce nan ba da jimawa ba wasu motocin silke da sauran kayayyakin aiki da aka sayo daga kasar China za su iso Najeriya domin amfani ’yan sandan kasar wajen kara kyautata tsaro a cikin gida.

Daga cikin kayayyakin da aka samarwa sun hada motocin sintiri 88 da motoci masu feshin ruwan zafi guda 10 da motoci masu dauke da na’urorin sansano maboyar ’yan ta`adda guda 21 kana da riguna masu garkuwa  guda dubu 9,607

ShareTweetSendSharePin
Previous Post

Gwamna Ganduje ya damka alhakin rufe guraren hada-hadar kudade da suka daina karbar tsoffin kudade

Next Post

Manoma a kasar China sun samar da Hatsi kilo Biliyan 690.2 a shekarar 2022

Aksam Media

Aksam Media

RelatedPosts

Breaking: Tribunal Declares Nasiru Gawuna Winner Of Kano Governorship Election
HAUSA NEWS

Breaking: Tribunal Declares Nasiru Gawuna Winner Of Kano Governorship Election

by Aksam Media
September 20, 2023
0

Kano governorship election tribunal declares Nasiru Yusuf Gawuna of APC as the  winner of 2023 governorship election.

Read more
Just in: Students hit the streets, protest over 100 per cent school fees hike

Just in: Students hit the streets, protest over 100 per cent school fees hike

September 13, 2023
Gwamnan jihar kano, Abba Kabir Yusuf, yana da wasu muhimman abubuwa guda biyu: shugaban kungiyar yan kasuwa

Gwamnan jihar kano, Abba Kabir Yusuf, yana da wasu muhimman abubuwa guda biyu: shugaban kungiyar yan kasuwa

September 11, 2023
El’s Empowerment foundation empowered over 170 windows in Kano.(POWA)

El’s Empowerment foundation empowered over 170 windows in Kano.(POWA)

September 10, 2023
Kungiyar Direbobi ta Malan Kato na ci gaba da Jinjinawa gwamnan jihar Kano

Kungiyar Direbobi ta Malan Kato na ci gaba da Jinjinawa gwamnan jihar Kano

September 9, 2023
Za’a dawo da karɓar harajin kullum-kullum na Adaidai Sahu: KAROTA

Za’a dawo da karɓar harajin kullum-kullum na Adaidai Sahu: KAROTA

September 9, 2023
0 0 votes
Article Rating
Subscribe
Login
Notify of
guest
guest
0 Comments
Inline Feedbacks
View all comments
  • Trending
  • Comments
  • Latest
Rarara ya saki zazzafar Wakar da yayi wa Abba Gida-gida ta cin zabe

Rarara ya saki zazzafar Wakar da yayi wa Abba Gida-gida ta cin zabe

March 29, 2023
Kamfanin MTN  ya canza hanyoyin saka Kati da siyan data da duba Balas

Kamfanin MTN ya canza hanyoyin saka Kati da siyan data da duba Balas

March 10, 2023
Kungiyar tagwaye ta kasa tayi wani abin al-ajabi a nan Kano

Kungiyar tagwaye ta kasa tayi wani abin al-ajabi a nan Kano

April 29, 2023
Yanzu-yanzu: INEC ta fitar da sabuwar Sanarwa

Yanzu-yanzu: INEC ta fitar da sabuwar Sanarwa

February 21, 2023
CBN za ta bayar da tallafi ga graduate ku shiga nan kuyi register

CBN za ta bayar da tallafi ga graduate ku shiga nan kuyi register

2
Latest News On N-Power Stipends For Today September 5th, 2022.

Latest News On N-Power Stipends For Today September 5th, 2022.

1
Masu tura finafinan Hausa sun koka da rashin samun tallafi daga gwamnati duda dinbin yawan da suke dashi

Masu tura finafinan Hausa sun koka da rashin samun tallafi daga gwamnati duda dinbin yawan da suke dashi

1
Kungiyar masu hada-hadar wayoyin hanu ta jihar Kano ta shirya gasar kwallon kafa ga yayanta dake fadin jihar Kano.

Kungiyar masu hada-hadar wayoyin hanu ta jihar Kano ta shirya gasar kwallon kafa ga yayanta dake fadin jihar Kano.

1
Independence Day: Nigerians in London demand justice for NNPP government in Kano

Independence Day: Nigerians in London demand justice for NNPP government in Kano

October 1, 2023
AGILE’s commitment to enhancing the lives of adolescent girls through education and EMPOWERMENT

AGILE’s commitment to enhancing the lives of adolescent girls through education and EMPOWERMENT

September 27, 2023
BREAKING: Kano Imposes 24 Hours Curfew

BREAKING: Kano Imposes 24 Hours Curfew

September 20, 2023
Breaking: Tribunal Declares Nasiru Gawuna Winner Of Kano Governorship Election

Breaking: Tribunal Declares Nasiru Gawuna Winner Of Kano Governorship Election

September 20, 2023
  • Rarara ya saki zazzafar Wakar da yayi wa Abba Gida-gida ta cin zabe

    Rarara ya saki zazzafar Wakar da yayi wa Abba Gida-gida ta cin zabe

    0 shares
    Share 0 Tweet 0
  • Kamfanin MTN ya canza hanyoyin saka Kati da siyan data da duba Balas

    0 shares
    Share 0 Tweet 0
  • Kungiyar tagwaye ta kasa tayi wani abin al-ajabi a nan Kano

    0 shares
    Share 0 Tweet 0
  • Yanzu-yanzu: INEC ta fitar da sabuwar Sanarwa

    0 shares
    Share 0 Tweet 0
  • Jami’ar Tarayya ta Dutsimma FUDMA ta yaba da Karatun digiri da AKCOE ta ke bayarwa.

    0 shares
    Share 0 Tweet 0
Independence Day: Nigerians in London demand justice for NNPP government in Kano
Metro

Independence Day: Nigerians in London demand justice for NNPP government in Kano

Independence Day: Nigerians in London demand justice for NNPP government in Kano As part of 63rd independence celebration, Nigerians in ...

October 1, 2023
AGILE’s commitment to enhancing the lives of adolescent girls through education and EMPOWERMENT
Metro

AGILE’s commitment to enhancing the lives of adolescent girls through education and EMPOWERMENT

The Kano Adolescent Girls Initiative for Learning and Empowerment (AGILE) deputy project coordinator, Salisu Idris, led a delegation of the ...

September 27, 2023
BREAKING: Kano Imposes 24 Hours Curfew
General News

BREAKING: Kano Imposes 24 Hours Curfew

*20TH SEPTEMBER 2023* *PRESS RELEASE* *ENFORCEMENT OF TWENTY-FOUR HOURS (24HRS) CURFEW BY KANO STATE GOVERNMENT* *… As Residents are Warned ...

September 20, 2023
Breaking: Tribunal Declares Nasiru Gawuna Winner Of Kano Governorship Election
HAUSA NEWS

Breaking: Tribunal Declares Nasiru Gawuna Winner Of Kano Governorship Election

Kano governorship election tribunal declares Nasiru Yusuf Gawuna of APC as the  winner of 2023 governorship election.

September 20, 2023
Igbo people react to president Tinibuʼs appointments
National News

Igbo people react to president Tinibuʼs appointments

The Senior Special Assistant to the President Bola Tinubu on Community Development (South East), Chioma Nweze has described her appointment ...

September 20, 2023

Recent Comments

  • Ibrahim S kabara on Hukumar kula da ayyukan yan sanda ta raba lambobin kiran waya Dan sa Ido a ayyukan yan sanda a lokacin zabe
  • Abbas Jibril on Katu ta Yankewa AbdulJabbar Kabara Hukuncin Kisa ta hanyar Rataya
  • Walid Y Haris on Akwai Malaman cocin dake kallan batsa a yanar gizo ta wayoyinsu-Fafaroma
  • Abba Garba Sufi on Kungiyar masu hada-hadar wayoyin hanu ta jihar Kano ta shirya gasar kwallon kafa ga yayanta dake fadin jihar Kano.
  • Sani saadu aliyu on CBN za ta bayar da tallafi ga graduate ku shiga nan kuyi register
  • About Us
  • Advertisiment
  • Contact Us
  • Home
  • Privacy Policy
  • Radio

© 2023 Aksam Meadia LLC

No Result
View All Result
  • General News
  • National News
  • World News
  • Health
  • Sports
  • Technology
  • Metro

© 2023 Aksam Meadia LLC

wpDiscuz