Shirar sanata Dan Sadau na BBC ta Kara jawo masa sabuwar laanta daga bakin Talakawan da aka saka a cikin ha’ula’i

Kadan daga cikin kalaman alla wadai da Dan Sadau yake sha daga bakin Talakawan Najeriya ta kafafen sada zumunta

 

1 Banso nayi zagIba to Amman dakai dashi da duk wanimunafuki irinku to zagin NA YAN,MARIYA

 

2 Wauta ta munafunci, idan da yabon Buhari yake Ba zaku taba cewa baiyi daidaiba. Kuma ai a masallatai akayiwa Buhari kamfe akaci mutuncin Jonathan bakuce Ba aidaidaiba

 

3  Miya hana basu dauki matakai ba sai yanzu daya fadi gaskiya game da buhari,baza mu manta ba lokacin Jonathan meke malamai basu fadaba game dashi sai yanzu don an tabo waliyi da bashi laifi

 

4  Kaga mutun ya tsufa amma babu tsoron Allah a zuciyarsa, wlh anyi hasarar shekarru, ina rokon Allah SWT ya tsaremu daga tsufan da babu tsoron Allah a cikinsa.

 

5. Bamamaki É“arawonne shima kodai yazama É“arawon gomnati kokuma yazama É—aya daga cikin masu taimakon É“arayin dajin tsohon ala kwan kwan

 

6. Allah wadaran shekarunka alokacinsa make Musa da rami amma alokacin kake Kara San dudiya

 

7. Kaga tsohon banza

 

8. Duc wadda ya zalincemu Allah yasaka mana

 

9. Kaxamin tsoho daga fadar gaskiya

0 0 votes
Article Rating
Subscribe
Notify of
guest
0 Comments
Oldest
Newest Most Voted
Inline Feedbacks
View all comments