Mai alfarma sarkin Musulmai Alhaji Sa’du Abubakar na lll ya bukaci alummar musulmai dake fadin Nageriya da su fara dubban jinjirin watan Shauwal daga ranar Alhamis 29 ga watan Ramadana.
Sarkin ya bukaci hakan ne a wata takardar mai dauke da sa hannun shugaban NSCIA, ARC. na fadar mai alfarma sarkin Musulmai Zubairu Haruna Usman-Ugwu,