Yada Sahihin Labarai Yana Kawo Zaman Lafiya A Kasa

An shawarce  ‘yan jaridu su rika yada labarain gaskiya mai makon labarin karya

Bayanin hakane ya fitone daga bakin Ambassador Zubairu Dada, a garin Minna babban birnin jihar Niger a wajan bikin taron makon ‘yan jarida na bana

Shi ma a nasa jawabi Gwamna Jihar Niger Abubakar Sani Bello yace yada labarain ta’addanci yana sayya  al’umma da dama su bar muhallinsu

Da yake mayar da jawabi Shugaban kungiyar ‘Yan jaridu na kasa Kwamared  Isiguzo Chris yace dama an shiya taron ne domin jin irin wadannan korafe-korafen domin daukar mataki

0 0 votes
Article Rating
Subscribe
Notify of
guest
0 Comments
Oldest
Newest Most Voted
Inline Feedbacks
View all comments