Gungun kiristoci a jihar Sokoto sun ci alwashin fara yin kutse tare da kwace shafukan Al’ummar Musulumai na sada zumunta domin yin batanci ga mafificin mutum a cikin halittar da Allah yayi wato Annabi Muhammad S a w.
Asirin su ya tonu ne biyo bayan wata wallafa da kiristoci suka yi wadda jaruma a masanaantar Kanywood Rahama MK ta samu a Daren Jiya.
Wallafar na cewa lokaci yayi da zamu fara kwace shafukan yayan Musulumai mu rika yin batanci dasu wanda hakan zai sa su rika kashe kansu da kansu.
Kazalika sunce hakan na daya daga cikin ramakon gayya da zasu fara yi akan kisan da yan makarantar kwaleji a Sokoto suka yiwa Divora wadda ta zagi Annabi Muhammad s a w.