Anyi Kira Ga yan Najeriya Da Su kasance masu Tallafawa Gwamnati a kowane mataki Tare Da Tsaida gaskiya a Yakin Da Take yi Kan Cin Hanci Da Rashawa a Bangare Daban Daban Da Suka shafi Tatalin Arzikin.
Tsohon Shugaban Kasar Ghana ,John Dramani Mahama ne Yayi Wannan Kira a lokacin da Yake Gabatar Da Kasa a wurin Taron Da Cibiyar Harkokin Safiyo Da Kididdigar Darajar Gine Gine da Filaye Ta Kasa Ta Shirya A Garin Ilori.