Masana’antun Turai da suka dakatar da ayyukan samar da kayayyakinsu a Türkiye”
Masana’antun Turai, da dama sun dakatar da samar da kayayyaki daya bayan daya saboda tsadar makamashi, a kasar Turkiyya.
Jaridar Sabaha tace kamfanonin suna fuskantar tambayoyi daga Alummar kasar ta Türkiye.
“Shin za ku iya samar mana da kaya?”
Wannan tayin ake samu daga kusan kowane fanni, musamman a bangaren robobi da karafa.