A wata takadar da mai magana da yawun kakakin majalisar Bello Danfulani ya rabawa manema labarai a jihar, yace Shugaban Majalisar Honorable Yusuf Zailani, ya karyata radi-radin da ake yi na cewa Majalisar tana shiye-shiyen tsige Gwamna Nasiru Ahmad El-Rufa’i
Ya kuma kara da cewa, al’umma su yi watsi da radi-radin ba gaskiya bane, kana kuma majalisar bada da wannan tsarin.