Sanata Shehu Sani na jihar Kaduna ya ce sun dauki aniyar zuwa jihar Kebbi domin halartar taron daurin aure daga bisani labari ya ishe sure na cewa yan bindiga sun you tsinke a hanyar sure ta zuwa.
Satan yace sun tsaya shawarwari akan Mai yakamat suyi tun kafin su Kai kansu ga Yan bindigar.
Sai yace wasu daga cikin sure suka bayar da shawarar cewa suyi Addu’a sure cigaba da tafiya wasu Kuma Basu gamsu da shawarar ba.
Shima anasa bangaren sanata Shehu Sani yace yana goyon bayan ayi Addu’a Amma a koma gida.
Ya kuke Kallon wannan shawara ta sanata?