• About Us
  • Advertisiment
  • Contact Us
  • Home
  • Privacy Policy
  • Radio
AKSAM MEDIA
No Result
View All Result
No Result
View All Result
AKSAM MEDIA
No Result
View All Result
Home HAUSA NEWS

Idan mata suna so soyayyar su ga Annabi ta karbu to sai sun kiyaye Salla Koda a gidan biki ne: Sayyada As’mau

Aksam Media by Aksam Media
December 17, 2022
in HAUSA NEWS
0
0
SHARES
Share on FacebookShare on Twitter

Daga Jamila Sulaiman Aliyu

A yayin mauludin nabiy na mata zallah anyi kira ga iyaye mata dasu dage wajen yiwa mazajensu biyayya domin biyayyarsu ce zata sadasu da manzon Allah S.A.W

RelatedPosts

China ta soki kasar Amurka bayan da ta shiga UNESCO

March 25, 2023
Ada na sha ruwan kwata sabo da Buhari da jam’iyar sa amma yanzu Ina Allah wadai da ita: Matashi Aliyu

APC ta musanta ganawa tsakanin Tinibu da alkalin alkalai na kasa

March 24, 2023

Sidiya asma’u Garba rimin auzunawa ce tayi wannan kiran ga matan a yayin mauludin data shirya tace akowace shekara tana tara mata zallah domin tunatar dasu daraja da martabar ma’aiki da irin hidimar da yayiwa al’ummar musulmi har addininmu na musulunci ya karade duniya.

Malamar  ta kuma bayyana cewar matukar mata sunaso soyayyarsu ta zama ta gaske ga annabi to babu shakka sai sun kaucewa wasa da sallah musamman lokutan bukukuwa inda da zarar lokacin sallah yayi to su gaggauta barin duk wani abu da suke yi domin gabatar da sallar.

sayyada Rukayya Allah barmu da soyayyar manzo guda daga aminan sidiya Asma’u Garba tace abin alfahari ne garesu mata masu shirya mauludi ta yadda mazajensu suke basu hadinkai ta kuma ja hankalin mata dasu ci gaba da zama na sahun farko a soyayyar manzon tsira mai’aiki saw.

.taron maudulin ya samu halattar manyan mata a harkar nunawa ma,aiki soyayyar kamar sayyada Fatima da kuma sayyada Husaina Tijjani Bala kalarawi da dai sauransu kuma anyiwa mata nasihohi masu ratsa jiki.

ShareTweetSendSharePin
Previous Post

Elon Musk reinstated the Twitter accounts of several journalists

Next Post

North Korea Fires Ballistic Missiles After New Engine Test

Aksam Media

Aksam Media

RelatedPosts

China ta soki kasar Amurka bayan da ta shiga UNESCO
HAUSA NEWS

by Aksam Media
March 25, 2023
0

Mai magana da yawun ma’aikatar harkokin wajen kasar Sin Mao Ning, ta ce kafin Amurka ta koma cikin hukumar raya...

Read more
Ada na sha ruwan kwata sabo da Buhari da jam’iyar sa amma yanzu Ina Allah wadai da ita: Matashi Aliyu

Ada na sha ruwan kwata sabo da Buhari da jam’iyar sa amma yanzu Ina Allah wadai da ita: Matashi Aliyu

March 25, 2023
APC ta musanta ganawa tsakanin Tinibu da alkalin alkalai na kasa

APC ta musanta ganawa tsakanin Tinibu da alkalin alkalai na kasa

March 24, 2023
CBN ya soma gudanar da rangadi domin hukunta Bankuna da basa bayar da tsofaffin takardun kuɗi ga alumma

Matashi mai tattaki daga Garin Kubau zuwa Kaduna dan taya murna ga,  sen Uba Sani, tafiya ta nisa

Abubuwan da cin su ke hana shan wahalar Azumi komai rana

0 0 votes
Article Rating
Subscribe
Login
Notify of
guest
guest
0 Comments
Inline Feedbacks
View all comments
  • Trending
  • Comments
  • Latest
Kamfanin MTN  ya canza hanyoyin saka Kati da siyan data da duba Balas

March 10, 2023
Yanzu-yanzu: INEC ta fitar da sabuwar Sanarwa

February 21, 2023
Yadda wata makaranta mai dauke da tarin marayu suka yi bikin saukar Al-qur’ani

February 11, 2023
INEC tayi umarnin kara gudanar da zabe a jihar Kogi

Sakamakon zabe na kananan hukumomi 34 na jihar Kano

March 19, 2023
CBN za ta bayar da tallafi ga graduate ku shiga nan kuyi register

2
Latest News On N-Power Stipends For Today September 5th, 2022.

1
Masu tura finafinan Hausa sun koka da rashin samun tallafi daga gwamnati duda dinbin yawan da suke dashi

Kungiyar masu hada-hadar wayoyin hanu ta jihar Kano ta shirya gasar kwallon kafa ga yayanta dake fadin jihar Kano.

Kungiyar masu hada-hadar wayoyin hanu ta jihar Kano ta shirya gasar kwallon kafa ga yayanta dake fadin jihar Kano.

1
China ta soki kasar Amurka bayan da ta shiga UNESCO

China ta soki kasar Amurka bayan da ta shiga UNESCO

March 25, 2023
Ada na sha ruwan kwata sabo da Buhari da jam’iyar sa amma yanzu Ina Allah wadai da ita: Matashi Aliyu

Ada na sha ruwan kwata sabo da Buhari da jam’iyar sa amma yanzu Ina Allah wadai da ita: Matashi Aliyu

March 25, 2023
APC ta musanta ganawa tsakanin Tinibu da alkalin alkalai na kasa

APC ta musanta ganawa tsakanin Tinibu da alkalin alkalai na kasa

March 24, 2023
CBN ya soma gudanar da rangadi domin hukunta Bankuna da basa bayar da tsofaffin takardun kuɗi ga alumma

CBN ya soma gudanar da rangadi domin hukunta Bankuna da basa bayar da tsofaffin takardun kuɗi ga alumma

March 24, 2023
  • Kamfanin MTN  ya canza hanyoyin saka Kati da siyan data da duba Balas

    Kamfanin MTN ya canza hanyoyin saka Kati da siyan data da duba Balas

    0 shares
    Share 0 Tweet 0
  • Yanzu-yanzu: INEC ta fitar da sabuwar Sanarwa

    0 shares
    Share 0 Tweet 0
  • Yadda wata makaranta mai dauke da tarin marayu suka yi bikin saukar Al-qur’ani

    0 shares
    Share 0 Tweet 0
  • Sakamakon zabe na kananan hukumomi 34 na jihar Kano

    0 shares
    Share 0 Tweet 0
  • Yanzu-yanzu an kama wani Dan Majalisa dauke da makuden kudaden waje

    0 shares
    Share 0 Tweet 0
China ta soki kasar Amurka bayan da ta shiga UNESCO
HAUSA NEWS

China ta soki kasar Amurka bayan da ta shiga UNESCO

Mai magana da yawun ma’aikatar harkokin wajen kasar Sin Mao Ning, ta ce kafin Amurka ta koma cikin hukumar raya ...

March 25, 2023
Ada na sha ruwan kwata sabo da Buhari da jam’iyar sa amma yanzu Ina Allah wadai da ita: Matashi Aliyu
HAUSA NEWS

Ada na sha ruwan kwata sabo da Buhari da jam’iyar sa amma yanzu Ina Allah wadai da ita: Matashi Aliyu

Aliyu Muhammad ya tsallake rijiya da baya a 2019, saboda makauniyar soyayya daya samu kansa a ciki ta Shugaba Muhammadu ...

March 25, 2023
APC ta musanta ganawa tsakanin Tinibu da alkalin alkalai na kasa
HAUSA NEWS

APC ta musanta ganawa tsakanin Tinibu da alkalin alkalai na kasa

Kwamatin yakin neman zaben na Dan takarar jam’iyar APC Asiwaju Bola Ahmed Tinibu ya musanta raderadin da wasu kafafen sadarwa ...

March 24, 2023
CBN ya soma gudanar da rangadi domin hukunta Bankuna da basa bayar da tsofaffin takardun kuɗi ga alumma
HAUSA NEWS

CBN ya soma gudanar da rangadi domin hukunta Bankuna da basa bayar da tsofaffin takardun kuɗi ga alumma

Daga kabiru A Dukawa Babban bankin Najeriya CBN ya ci alwashin hukunta duk wani bankin yan kasuwa da ya samu ...

March 24, 2023
Matashi mai tattaki daga Garin Kubau zuwa Kaduna dan taya murna ga,  sen Uba Sani, tafiya ta nisa
HAUSA NEWS

Matashi mai tattaki daga Garin Kubau zuwa Kaduna dan taya murna ga, sen Uba Sani, tafiya ta nisa

Matashi mai suna Yusuf Umar ya ga dacewar zuwa Kaduna garin gwamna ne domin taya sabon zababben gwamnan jihar Kaduna ...

March 24, 2023

Recent Comments

  • Ibrahim S kabara on Hukumar kula da ayyukan yan sanda ta raba lambobin kiran waya Dan sa Ido a ayyukan yan sanda a lokacin zabe
  • Abbas Jibril on Katu ta Yankewa AbdulJabbar Kabara Hukuncin Kisa ta hanyar Rataya
  • Walid Y Haris on Akwai Malaman cocin dake kallan batsa a yanar gizo ta wayoyinsu-Fafaroma
  • Abba Garba Sufi on Kungiyar masu hada-hadar wayoyin hanu ta jihar Kano ta shirya gasar kwallon kafa ga yayanta dake fadin jihar Kano.
  • Sani saadu aliyu on CBN za ta bayar da tallafi ga graduate ku shiga nan kuyi register
  • About Us
  • Advertisiment
  • Contact Us
  • Home
  • Privacy Policy
  • Radio

© 2023 Aksam Meadia LLC

No Result
View All Result
  • About Us
  • Advertisiment
  • Contact Us
  • Home
  • Privacy Policy
  • Radio

© 2023 Aksam Meadia LLC

wpDiscuz