• About Us
  • Advertisiment
  • Contact Us
  • Home
  • Privacy Policy
  • Radio
AKSAM MEDIA
No Result
View All Result
No Result
View All Result
AKSAM MEDIA
No Result
View All Result
Home General News

Gwamnatin tarayya ta gaza cika wa kungiyar masu fataucin shanu ta kasa alkawarin da tayi musu.

Aksam Media by Aksam Media
September 4, 2022
in General News
0
0
SHARES
Share on FacebookShare on Twitter

Shugabancin kungiyar masu fataucin Shanu da dabbobi ta Kasa,ta bayyana cewa: a shirye take wajen baiwa duk jamiyyar siysar da za ta baiwa ;ya;yan marayun da wandanda suka samu karyar arziki hadin kai,sakamakon cin mutuncinsu da aka yi a lokacin rikice_rikicen da ya afku da yankungiyar dake safarar Shanu zuwa kudancin kasar nan, domin inganta rayuwarsu.

Cov. Ibrahim Sani gama.

RelatedPosts

INEC tayi umarnin kara gudanar da zabe a jihar Kogi

Sakamakon zabe na kananan hukumomi 34 na jihar Kano

March 19, 2023
China ta shirya Yantra wasu kasashen Africa wajen shigar da kayayyakin su kasar ta

China na shirin fadada damar ta na sakan hannayen jari daga kega

February 22, 2023

Hukumar hisbah ta jihar kano ta yabawa masarautar gaya bisa

February 16, 2023

Shugaban kungiyar masu fataucin Shanu da dabbobi ta Kasa Alh Mustafa Ali ne ya tabbatar da haka a zantawarsa da kadaura24 a nan jihar Kano dangane da watsi da rashin cika alkawarin da Gwamnatin tarayya ta dauka na biyan yankungiyar Asarar da suka yi a lokuta daban_daban a sassan jihohin kudancin kasar nan.

Alh Mustafa Ali,ya bayyana cewa kungiyar masu fataucin Shanu da dabbobin ta zauna da kungiyar Dattawan Arewa da manyan jigajigan Gwamnatin tarayya tare da hakurtar da kungiyar wajen daukar mataki saboda cin zarafi da kisan gilla da Asarar dukiyoyin da ake yiwa yan Arewa da suke kai Shanu da dabbobi zuwa kudu,Amma, har yanzu Bata sauya zani ba,kuma,babu wani sakamakon da gudunmawar da aka baiwa wadannan alummar.

Shugaban kungiyar yace,irin wannan rashin daukar mataki da Gwamnatin tarayya da ta jihohin basa yi,yana haifar da matsaloli da dama, musamman wajen Samar da rashin cikakken tsaro da kawo rashin jituwa tsakanin kabilun dake zaman lafiya da juna.inda yace,Kofar kungiyar masu fataucin Shanu da dabbobi ta Najeriya ta shirya tsaf wajen baiwa duk wadanda za su kawowa yankungiyar kulawar da ta dace,wajen ganin an kara tallafawa ya,yanta a koina suke a fadin kasar nan.

Haka kuma, ya kara da cewa kungiyar masu fataucin Shanu da dabbobi ta Kasa da ;ya;yanta sun tafka mutukar asara da rasa rayukan yankungiyar wadanda suke da bukatar a biyasu Diyya domin ci gaba da kula da iyalansu da yanuwansu.

Shugaban kungiyar yace,a wani rahoto da kungiyar ta fitar sakamakon yawan cin mutuncin da yankudancin Najeriya suke yi musu ya nuna cewa sun yi Asarar dukiya sama da miliyan 4000,ban da Asarar rayuka tun Daga farkon Gwamnatin nan zuwa yanzu,kuma,babu wani taimako da aka kawawa kungiyar masu fataucin Shanun a matsayin rage mata radadin zafin cin zarafin da aka yi mata,kamar jihohin Anambra da onatsha,Baylesa da IMO da Dai sauran jihohin da yankungiyar suke shigar da Shanu da dabbobi.

Shugaban kungiyar yayi kira ga shugabannin Arewa da masu Ruwa da tsaki da mahukuntan Arewacin Najeriya da su kasancewa masu kishin yanuwansu,musamman wajen ganin sun karbo musu hakkokinsu domin samun cikakken tsaro da zaman lafiya dauwamamme,kasancewar Gwamnatin tana fafutukar wanzar da zaman lafiya.

Yace,amma rashin cikakken kulawa ga irin wadannan matsaloli na Daga cikin abubuwan da suke kawo koma baya ta fannin harkokin tsaro da kasuwancinsu da farfado da tattalin arziki.

Yace,Dattawan Arewa suna da rawar takawa a irin wannan lokacin da za su, yiwa shugabannin da abin ya Shafa magana ta hanyar da ta dace,shi ya sa suka nemi zama da su tun a lokutan baya domin lalubo bakin zaren matsalolin da suke afkuwa don kaucewa gudun tashin fitina, Wanda yin rigima ba abin da zai haifar sai koma baya a cikin fadin kasar nan.

A don haka kungiyar masu fataucin Shanun ta Kasa tace, tana da alumma da dama a sassan jihohin Najeriya daban daban, kuma,duk Dantakarar da ya taimakawa yankungiyar, ko kungiyoyi da masu hannu da marayuda shugabanni to ,tabbas za su bashi gudunmawar da ta kamata domin samun damar taimakawa marayu
da sauran alummar da suka rasa jairinsu saboda rashin kyautawa da takwarorin alummar kudancin kasar nan suka yi wa yankasuwar dake kai Shanu da dabbobi da sauran kayayyakin masarufin amfanin Yau da kullum a matsayin huddar kasuwanci.

Daga karshe Shugaban kungiyar ya kara da cewa Gwamnatin tarayya ya kamata ta tuna lokacin da kungiyar ta zauna tare da Neman hadin kan kungiyar domin Dakatar da aniyarta na tafiya yajin aikin kai Shanu da dabbobi, zuwa kudu da yi mata alkawarin biyanta Diyya bisa Asarar da aka janyo mata,Amma har Yau ba,a kai ga ciki wannan alkawarin ba

.shi ya sa shugabancin kungiyar yake kira ga duk mai bukatar wannan dama kofarsa a bude take,domin inganta jin dadi da walwalar yayanta.

Ya kuma shawarci yankungiyar da su ci gaba da Bata cikakkiyar gudunmawa da hadin kai domin ci gaba da taimaka musu da kare duk hakkokinsu kodayaushe, musamman wajen Samar da tsaro da bunkasar tattalin arziki da Samar da ayyukan yi ga Matasa domin kaucewa yawan shan muggun kwayoyi da aikata barna a cikin alumma, duba da halin da aka samu kai a ciki na rashin cikakken tsaro a fadin Kasar nan.

/Cov/Ibrahim Sani gama

ShareTweetSendSharePin
Previous Post

Shuhaba muhammadu Buhari ya jajantawa yan kasuwar kantin kwari dake kano.

Next Post

FG made plan to end Statelessness in Nigeria

Aksam Media

Aksam Media

RelatedPosts

INEC tayi umarnin kara gudanar da zabe a jihar Kogi
General News

Sakamakon zabe na kananan hukumomi 34 na jihar Kano

by Aksam Media
March 19, 2023
0

001 RANO LG NNPP=18,040✅ APC=17,090 002 ROGGO LG NNPP=18,211✅ APC=11,007 003 MINJIBIR LG NNPP=17,400✅ APC=15,472 004 UNGOGO LG NNPP=34,500✅ APC=15,688...

Read more
China ta shirya Yantra wasu kasashen Africa wajen shigar da kayayyakin su kasar ta

China na shirin fadada damar ta na sakan hannayen jari daga kega

February 22, 2023
Hukumar hisbah ta jihar kano ta yabawa masarautar gaya bisa

Hukumar hisbah ta jihar kano ta yabawa masarautar gaya bisa

February 16, 2023
China ta tura maaikatan jinya duba 30 zuwa kasashe….

China ta tura maaikatan jinya duba 30 zuwa kasashe….

February 14, 2023
Ministoti na zargin jam’iyun adawa da tade Buhari akan magance rikicin kuɗi

Ministoti na zargin jam’iyun adawa da tade Buhari akan magance rikicin kuɗi

February 7, 2023

Top Nigerian Newspapers briefing

December 24, 2022
0 0 votes
Article Rating
Subscribe
Login
Notify of
guest
guest
0 Comments
Inline Feedbacks
View all comments
  • Trending
  • Comments
  • Latest
Kamfanin MTN  ya canza hanyoyin saka Kati da siyan data da duba Balas

Kamfanin MTN ya canza hanyoyin saka Kati da siyan data da duba Balas

March 10, 2023
Yanzu-yanzu: INEC ta fitar da sabuwar Sanarwa

Yanzu-yanzu: INEC ta fitar da sabuwar Sanarwa

February 21, 2023
Yadda wata makaranta mai dauke da tarin marayu suka yi bikin saukar Al-qur’ani

Yadda wata makaranta mai dauke da tarin marayu suka yi bikin saukar Al-qur’ani

February 11, 2023
INEC tayi umarnin kara gudanar da zabe a jihar Kogi

Sakamakon zabe na kananan hukumomi 34 na jihar Kano

March 19, 2023
CBN za ta bayar da tallafi ga graduate ku shiga nan kuyi register

CBN za ta bayar da tallafi ga graduate ku shiga nan kuyi register

2
Latest News On N-Power Stipends For Today September 5th, 2022.

Latest News On N-Power Stipends For Today September 5th, 2022.

1
Masu tura finafinan Hausa sun koka da rashin samun tallafi daga gwamnati duda dinbin yawan da suke dashi

Masu tura finafinan Hausa sun koka da rashin samun tallafi daga gwamnati duda dinbin yawan da suke dashi

1
Kungiyar masu hada-hadar wayoyin hanu ta jihar Kano ta shirya gasar kwallon kafa ga yayanta dake fadin jihar Kano.

Kungiyar masu hada-hadar wayoyin hanu ta jihar Kano ta shirya gasar kwallon kafa ga yayanta dake fadin jihar Kano.

1
CBN ya soma gudanar da rangadi domin hukunta Bankuna da basa bayar da tsofaffin takardun kuɗi ga alumma

CBN ya soma gudanar da rangadi domin hukunta Bankuna da basa bayar da tsofaffin takardun kuɗi ga alumma

March 24, 2023
Matashi mai tattaki daga Garin Kubau zuwa Kaduna dan taya murna ga,  sen Uba Sani, tafiya ta nisa

Matashi mai tattaki daga Garin Kubau zuwa Kaduna dan taya murna ga, sen Uba Sani, tafiya ta nisa

March 24, 2023
Abubuwan da cin su ke hana shan wahalar Azumi komai rana

Abubuwan da cin su ke hana shan wahalar Azumi komai rana

March 24, 2023
Jerin kasashen da zasu yi Azumi mafi tsayi a duniya

Jerin kasashen da zasu yi Azumi mafi tsayi a duniya

March 24, 2023
  • Kamfanin MTN  ya canza hanyoyin saka Kati da siyan data da duba Balas

    Kamfanin MTN ya canza hanyoyin saka Kati da siyan data da duba Balas

    0 shares
    Share 0 Tweet 0
  • Yanzu-yanzu: INEC ta fitar da sabuwar Sanarwa

    0 shares
    Share 0 Tweet 0
  • Yadda wata makaranta mai dauke da tarin marayu suka yi bikin saukar Al-qur’ani

    0 shares
    Share 0 Tweet 0
  • Sakamakon zabe na kananan hukumomi 34 na jihar Kano

    0 shares
    Share 0 Tweet 0
  • Yanzu-yanzu an kama wani Dan Majalisa dauke da makuden kudaden waje

    0 shares
    Share 0 Tweet 0
CBN ya soma gudanar da rangadi domin hukunta Bankuna da basa bayar da tsofaffin takardun kuɗi ga alumma
HAUSA NEWS

CBN ya soma gudanar da rangadi domin hukunta Bankuna da basa bayar da tsofaffin takardun kuɗi ga alumma

Daga kabiru A Dukawa Babban bankin Najeriya CBN ya ci alwashin hukunta duk wani bankin yan kasuwa da ya samu ...

March 24, 2023
Matashi mai tattaki daga Garin Kubau zuwa Kaduna dan taya murna ga,  sen Uba Sani, tafiya ta nisa
HAUSA NEWS

Matashi mai tattaki daga Garin Kubau zuwa Kaduna dan taya murna ga, sen Uba Sani, tafiya ta nisa

Matashi mai suna Yusuf Umar ya ga dacewar zuwa Kaduna garin gwamna ne domin taya sabon zababben gwamnan jihar Kaduna ...

March 24, 2023
Abubuwan da cin su ke hana shan wahalar Azumi komai rana
HAUSA NEWS

Abubuwan da cin su ke hana shan wahalar Azumi komai rana

Daga khadija Salisu Danmaliki Ana so Mai Azumi ya lazimci shan ya'yan itatuwa da kayan marmari wadanda suke dauke da ...

March 24, 2023
Jerin kasashen da zasu yi Azumi mafi tsayi a duniya
HAUSA NEWS

Jerin kasashen da zasu yi Azumi mafi tsayi a duniya

Daga Hadiza Muhammad Mai Taya Sama da Musulmai miliyan dubu ɗaya ne suka fara azumi a faɗin duniya a wannan ...

March 24, 2023
Matashi mai tattaki daga Garin Kubau zuwa Kaduna dan taya murna ga,  sen Uba Sani, tafiya ta nisa
HAUSA NEWS

Matashi mai tattaki daga Garin Kubau zuwa Kaduna dan taya murna ga, sen Uba Sani, tafiya ta nisa

Matashi mai suna Yusuf Umar ya ga dacewar zuwa Kaduna garin gwamna ne domin taya sabon zababben gwamnan jihar Kaduna ...

March 24, 2023

Recent Comments

  • Ibrahim S kabara on Hukumar kula da ayyukan yan sanda ta raba lambobin kiran waya Dan sa Ido a ayyukan yan sanda a lokacin zabe
  • Abbas Jibril on Katu ta Yankewa AbdulJabbar Kabara Hukuncin Kisa ta hanyar Rataya
  • Walid Y Haris on Akwai Malaman cocin dake kallan batsa a yanar gizo ta wayoyinsu-Fafaroma
  • Abba Garba Sufi on Kungiyar masu hada-hadar wayoyin hanu ta jihar Kano ta shirya gasar kwallon kafa ga yayanta dake fadin jihar Kano.
  • Sani saadu aliyu on CBN za ta bayar da tallafi ga graduate ku shiga nan kuyi register
  • About Us
  • Advertisiment
  • Contact Us
  • Home
  • Privacy Policy
  • Radio

© 2023 Aksam Meadia LLC

No Result
View All Result
  • About Us
  • Advertisiment
  • Contact Us
  • Home
  • Privacy Policy
  • Radio

© 2023 Aksam Meadia LLC

wpDiscuz