Fadar sarkin Musulmi tace aduba jinjirin wata a yau Asabar

Fadar Mai alfarma sarkin Musulmi Alhaji Muhammad Sa’ad lll ta umarci Al’ummar kasar nan da su Kasan masu duba jinjirin watan shauwal daga yau Asabar 29 ga watan Ramadan wadda tayi dai dai dai 30/04/2022.

Daga Hassan Umar Gwammaja

Sadarwa mai dauke da sa hannun shugaban kwamatin koli na harkokin addinin Musulumci na Fadar sarkin Musulmi,  Farfesa Wali Junaidu tace aduba jinjirin wata a yau.

0 0 votes
Article Rating
Subscribe
Notify of
guest
0 Comments
Oldest
Newest Most Voted
Inline Feedbacks
View all comments