Chinese sun yi watsi da batun kisan Ummukulthum

Kungiyar yan kasuwa ta yan kasar China tayi watsi da zargin kisan kai da ake yiwa daya daga cikin yan kungiyar mai suna Geng Quanrong.

Rahoton hakan ya fito ne ta bakin shugaban kungiyar Mike Zhang a zantawar sa ka fafafen yada labarai.

A rahoton da mai magana da yawun sa Mr. Guang Lei Zhang,  ya fitar yace aikin taaddanci irin wannan babban al-amari ne wanda bai dace da irin tsarin yan kasar su ba

Ya kara da cewa suna goyon Bayan kokarin gwamnatin Kano kuma suna bin doka da oda ta jihar Kano wajan gudanar da binciken ta kuma suna mika sako ta’aziyyar su ga iyaye da yan uwan marigayya Ummukultum.

0 0 votes
Article Rating
Subscribe
Notify of
guest
0 Comments
Oldest
Newest Most Voted
Inline Feedbacks
View all comments