Yanzu haka an samu iftilain rugujewar gini a kasuwar hada_hadar wayoyin hannu dake Berut anan Kano.
Hukumar ba da agajin gaggawa da hukumar kashe gobara da sauran jamian yansanda da alumma da dama nata kokarin tono mutanen da suke cikin gini daya zube.
Har yanzu ba,a kiyasce yawan mutanen da ginin ya danne ba,amma, an samu nasarar ceto mutane uku daga ciki.Wanda halin yanzu,munata kokarin jin ta bakin shugabancin kungiyar kasuwar amma hakan ya ci tura.
Amma Ku biyo mu domin ci gaban labarin dangane da sauran alummar da ake kokarin cetowa.
Cov/Ibrahim Sani gama.