Bamu da niyyar kara farashin man fetur : NNPC
Hukumar gudanar da hada-hadar Man fetur ta kasa NNPC ta ja hankalin masu muamala da ita akan cewa su kwantar da hankalin su hukumar bata da wani shiri na kara farashin man fetur
Hukumar ta bayyana hakan ne a shafinta na Twitter