Bayan dubban tsinuwa da tofin ala tsine da shugaban kwamatin masallacin yan majalisu na Abuja a yanzu Rahhoton na nuni da cewa; shugaban kwamitin masallacin rukunin gidajen ‘yan majalisun dake Apo Abuja, Sanata Dan-Sadau, ya yanke jiki ya fadi a gidan sa dake birnin tarayya Abuja.