Rahotanni na nuni da cewa want Direba da Karin mutum biyu sun rasa rayukan su a daidai lokacin da motoci biyu suka you tawo mu gama a jihar Ogun.
Jaridar Daily post ta ruwaito cewa lamarin yabfarune da misalin karfe 10:55 na Daren da ya gabata in ya hada da mutane shida hudu daga ciki maza sai mata biyu.
Hukumar kula, da kiyaye hadura ta kasa reshen jihar Ogun ta tabbatar da faruwar lamarin ta bakin Mai magana da yawun hukumar, Akpe Kuma yace motar hayis ce da tan-tan sukayi tawo mu gama inda atake mutane unu suka rasa rayukan su aka garzaya da ragowar da suka jikkata a sibiti.