Tanade tanaden da shugaba Buhari yayiwa Gidan radiyo Kaduna

Shugaban Kasa Muhammadu Bahari Ya Taya Mahukunta Gidan Radiyo Najireya Kaduna Murnar Cikar Shekarau 60 Da Fara Yada Shiye-Shiyenta

A ya yin da yake jawabi a wani sautin muryarsa da aka turuwa gidan Radiyo Najireya Kaduna a yau

Shugaban Buhari ya bayyana irin mahimmancin da gidan Radiyo yake da shi ga kafat ‘yan Najireya wajin yada shiye-shiye na illimantarwa, fadakarwa, nishadantarwa domin bamar abun da yake sha’awar saurara

Shugaban ya yi alkawarin kara zamanantar da gidan radiyon da sababin kayayyakii na musamman dan ganin ya tafi da zaman.

0 0 votes
Article Rating
Subscribe
Notify of
guest
0 Comments
Oldest
Newest Most Voted
Inline Feedbacks
View all comments