Karan Farko Iran ta buɗe wuta ga jirgin dakon man fetur na India

A wani lamari na farko a tarihi, dakarun Iran sun bude wuta tare da dakatar da jirgin dakon man fetur na India mai suna Sanmar Herald a mashigin ruwan Strait of Hormuz.

🇮🇷 India ta gayyaci jakadan Iran domin bayani bayan wannan harin a mashigin Strait of Hormuz.

🇮🇳 India na da rundunar sojin ruwa ta biyar mafi ƙarfi a duniya.

Manyan rundunonin sojin ruwa mafi ƙarfi sun haɗa da: 🇺🇸 Rundunar Sojin Ruwa ta United States

🇨🇳 Rundunar Sojin Ruwa ta China
🇷🇺 Rundunar Sojin Ruwa ta Russia
🇬🇧 Rundunar Sojin Ruwa ta United Kingdom

🇮🇳 Rundunar Sojin Ruwa ta India
🇯🇵 Rundunar Sojin Ruwa ta Japan
🇫🇷 Rundunar Sojin Ruwa ta France
🇮🇹 Rundunar Sojin Ruwa ta Italy
🇰🇷 Rundunar Sojin Ruwa ta South Korea
🇧🇷 Rundunar Sojin Ruwa ta Brazil

0 0 votes
Article Rating
Subscribe
Notify of
guest
0 Comments
Oldest
Newest Most Voted
Inline Feedbacks
View all comments