An bukaci Al’ummar Najeriya da suyi watsi da daukacin yan takarar jam’iyar APC daga sama har kasa duba da basu da tausayi kuma basu iya shugabanci ba sai mulki kawai suka iya na zalunci da cutar da jama’a.
Bukatar hakan ta fito ne daga bakin Sheikh Bala ilyasu a zantawar sa da wakilin Aksammedia Abubakar Sulaiman.
Sheik Malamin ya ce ta hanyar da Mutane zasu nuna wa ubangiji suna neman dauki shine su kaucewa zabar jam’iyar APC kuma suyi Addu’a Allah ya basu mai kaunar su a matsayin su na talakawa.
Malam ilyasu yace talaka rayuwa kawai yake yi ba tare da sanin ya yake ci yake sha ba Allah ne kadai yake a gaza masa ba Wai shugabannin sa ba