Babban kwamanda hukumar Hisbah na jihar Kano, Dr Harun Muhammad Sani Ibin Sina ya shawarci masu zama a gefen hanya da sunan majalise da sauran mutane da kanyi, hira a wuraren da jama’a kan wuce da su kiyaye abubuwa 4 a duk lokacin da suke zaune a majalisin ko wirin yin hiran.
Dr. Harun Ibin Sina ya furta hakan a yau a cibiyar human Hisbah da ke unguwar Sharada, ta cikin shiri guzirin Mai Azumi, shirin da ya yi bayani Mai tsawo da ratsa zuciya tare da yin nuni ga irin fushi da azabar Allah ga duk wanda ya yi kunnen shi a ranar lahira kamar haka:- cue in insect,
Daga bisani, Babban kwamanda ya yi addu’ar Allah madaukakin sarki ya sa dukkan musulmi masu yin Ibadan Azumi daga cikin yan tattu daga fadawa wuta, tare da Jan hankalin musulmi da su yawaita aiyukan alkairi a wannan wata na Ramadan da ma bayansa domin kaiwa ga kololuwar rahamar Allah a duniya da kiyama.
Lawan Ibrahim Fagge
Public Relations Officer.