Tun da fari al’ummar unguwar ta yan awaki sune suka shigar da kokenta su a gaban babbar kotun tarayya dake zamanta a kan titin mila road wadda mai sharia Maryam ke jagoranta.
Najeriya ta samar da na’urar tantance ingancin kayayyaki
ECOWAS ta jaddada Aniyar ta na kawar da taadanci a yankin Africa
Barista Badamasi Gandu shine ya jagoranci shigar da korafin in suka tambayi kotun kan cewa ko gwamnati tana da ikon kwace Asibitin daga hannun al’umma ta mallaka wa masu hanu da shuni
Sai dai kafin kotun ta amsa musu tambayar da suka gabatar mata sun nemi ta Dakatar da gwamnatin jihar Kano daga yunkurin cefanar da Asibitin.
Kuma a take kotun ta amince da rokon nasu ta dakatar da gwamnati kan aiwatar da wancan kuduri da ya Sami kalubalanta daga mutane fiye da 110.