Kalli halin da Sanata Dan-Sadau, ke ciki

Bayan dubban tsinuwa da tofin ala tsine da shugaban kwamatin masallacin yan majalisu na Abuja a yanzu Rahhoton  na nuni da cewa; shugaban kwamitin masallacin rukunin gidajen ‘yan majalisun dake Apo Abuja, Sanata Dan-Sadau, ya yanke jiki ya fadi a gidan sa dake birnin tarayya Abuja.

 

0 0 votes
Article Rating
Subscribe
Notify of
guest
0 Comments
Oldest
Newest Most Voted
Inline Feedbacks
View all comments