Kamar yadda aka sani cewar dukkanin wata dukiyar da shugaban kasa zaiyi ta sarrifi da ita saida amicewar yan kasa
Shugaban Kasar Niger Mohammed Bazoum Ya Hana Danshi Salim Shiga Jirgin Shugaban Kasa A Bainar jama’a.
Kamar yanda shafin Damagaram Post suka ruwaito Mohammed Bazoum ya cewa dansa Salim “Ba zan yarda ka shiga jirgin kasa ba, sabida na shugaban kasa da hukumomi ne, ka shiga jirgin Kasuwa mu hadu a can”