• About Us
  • Advertisiment
  • Contact Us
  • Home
  • Privacy Policy
  • Radio
AKSAM MEDIA
No Result
View All Result
No Result
View All Result
AKSAM MEDIA
No Result
View All Result
Home Metro

Jami’an tsaro sun ceto mutane 27 a hannun yan bindiga a jihar Zamfara

Walid Y Haris by Walid Y Haris
October 22, 2022
in Metro
0
0
SHARES
Share on FacebookShare on Twitter

Rundunar ‘yan sandan Najeriya reshen Jihar zamfara ta ceto mutum 27 da ‘yan bindiga suka yi garkuwa da su a Ƙaramar Hukumar Anka ta jihar.

Kakakin ‘yan sanda na Zamfara, SP Muhammad Shehu, ya ce an yi garkuwa da mutanen ne a garuruwan Akawa, da Gwashi, da Tungar Rogo da kuma wasu ƙauyuka, inda aka kai su sansanoni a Gando/Bagega da ke dajin Sunka a ƙananan hukumomin Anka da Bukuyum.

RelatedPosts

Dr. Zah’ra’u receives new permanent secretary in her ministry

Dr. Zah’ra’u receives new permanent secretary in her ministry

March 16, 2023
Hisbah corps work for the entire communities of Kano State: Hisba Commander General

Hisbah corps work for the entire communities of Kano State: Hisba Commander General

February 23, 2023

Kano CP comments for the Launching Of Eighteen Patrol Motor Vehicles

February 18, 2023

Ya ce an yi nasarar ceto mutanen sakamakon rahoton da suka samu cewa ‘yan fashin daji sun kai wa garuruwan hari, amma sai da suka shafe mako ɗaya a hannun maharan.

“Jim kaɗan bayan samun rahoton, Kwamashinan ‘Yan Sanda Kolo Yusuf ya aika da ƙarin ‘yan sanda zuwa ofishinsu na Anka da Bukuyum da kuma ‘yan sa-kai don ceto mutanen,” a cewar sanarwar da SP Shehu ya fitar.

Ya ƙara da cewa 17 daga cikin 27 ne suka isa ofishin ‘yan sandan, yayin da sauran 10 ɗin suke asibiti don karɓar magani.

ShareTweetSendSharePin
Previous Post

Rikicin kabilanci ya jawo asarar rayuka sama da 200 a Sudan

Next Post

Ministan Buhari ya shiga halin tsaka mai wuya bayan daya kalubalanci mulkin tsohon shugaban kasa Jonathan

Walid Y Haris

Walid Y Haris

RelatedPosts

Dr. Zah’ra’u receives new permanent secretary in her ministry
Metro

Dr. Zah’ra’u receives new permanent secretary in her ministry

by Aksam Media
March 16, 2023
0

  Kano state ministry of women Affairs and social development Posting of Hajiya Dr. Sa,adatu Sa,id Bala as permanent secretary...

Read more
Hisbah corps work for the entire communities of Kano State: Hisba Commander General

Hisbah corps work for the entire communities of Kano State: Hisba Commander General

February 23, 2023
Kano CP comments for the Launching Of Eighteen Patrol  Motor  Vehicles

Kano CP comments for the Launching Of Eighteen Patrol Motor Vehicles

February 18, 2023
Why Forgiveness Day commemorates in Plateau state

Why Forgiveness Day commemorates in Plateau state

February 7, 2023
Kano state government  shares lights on the Nasarawa children’s Home  matter.

Kano state government shares lights on the Nasarawa children’s Home matter.

January 16, 2023
KAROTA boss speaks as the army brutalize his personnels

KAROTA boss speaks as the army brutalize his personnels

January 13, 2023
0 0 votes
Article Rating
Subscribe
Login
Notify of
guest
guest
0 Comments
Inline Feedbacks
View all comments
  • Trending
  • Comments
  • Latest
Kamfanin MTN  ya canza hanyoyin saka Kati da siyan data da duba Balas

Kamfanin MTN ya canza hanyoyin saka Kati da siyan data da duba Balas

March 10, 2023
Rarara ya saki zazzafar Wakar da yayi wa Abba Gida-gida ta cin zabe

Rarara ya saki zazzafar Wakar da yayi wa Abba Gida-gida ta cin zabe

March 29, 2023
Yanzu-yanzu: INEC ta fitar da sabuwar Sanarwa

Yanzu-yanzu: INEC ta fitar da sabuwar Sanarwa

February 21, 2023
INEC tayi umarnin kara gudanar da zabe a jihar Kogi

Sakamakon zabe na kananan hukumomi 34 na jihar Kano

March 19, 2023
CBN za ta bayar da tallafi ga graduate ku shiga nan kuyi register

CBN za ta bayar da tallafi ga graduate ku shiga nan kuyi register

2
Latest News On N-Power Stipends For Today September 5th, 2022.

Latest News On N-Power Stipends For Today September 5th, 2022.

1
Masu tura finafinan Hausa sun koka da rashin samun tallafi daga gwamnati duda dinbin yawan da suke dashi

Masu tura finafinan Hausa sun koka da rashin samun tallafi daga gwamnati duda dinbin yawan da suke dashi

1
Kungiyar masu hada-hadar wayoyin hanu ta jihar Kano ta shirya gasar kwallon kafa ga yayanta dake fadin jihar Kano.

Kungiyar masu hada-hadar wayoyin hanu ta jihar Kano ta shirya gasar kwallon kafa ga yayanta dake fadin jihar Kano.

1
Yadda ya’yan wasu jigajigan jam’iyar APC suka ziyarci Kwankwaso a gidan sa

Yadda ya’yan wasu jigajigan jam’iyar APC suka ziyarci Kwankwaso a gidan sa

April 1, 2023
Dalilin da yasa Breaker yace Babu wata alaƙar soyayya tsakanin sa da Rukayya

Dalilin da yasa Breaker yace Babu wata alaƙar soyayya tsakanin sa da Rukayya

April 1, 2023
Bayan karbar kaddamar faduwa da Gawuna yayi APC ta garzaya kotu

Bayan karbar kaddamar faduwa da Gawuna yayi APC ta garzaya kotu

April 1, 2023
Masarautar Kano ta daga darajar wasu Hakimai tare da nada wasu sababbi

Masarautar Kano ta daga darajar wasu Hakimai tare da nada wasu sababbi

March 31, 2023
  • Kamfanin MTN  ya canza hanyoyin saka Kati da siyan data da duba Balas

    Kamfanin MTN ya canza hanyoyin saka Kati da siyan data da duba Balas

    0 shares
    Share 0 Tweet 0
  • Rarara ya saki zazzafar Wakar da yayi wa Abba Gida-gida ta cin zabe

    0 shares
    Share 0 Tweet 0
  • Yanzu-yanzu: INEC ta fitar da sabuwar Sanarwa

    0 shares
    Share 0 Tweet 0
  • Sakamakon zabe na kananan hukumomi 34 na jihar Kano

    0 shares
    Share 0 Tweet 0
  • Yadda wata makaranta mai dauke da tarin marayu suka yi bikin saukar Al-qur’ani

    0 shares
    Share 0 Tweet 0
Yadda ya’yan wasu jigajigan jam’iyar APC suka ziyarci Kwankwaso a gidan sa
HAUSA NEWS

Yadda ya’yan wasu jigajigan jam’iyar APC suka ziyarci Kwankwaso a gidan sa

Ya'yan wasu jigajigan jam'iyar APC sunziyarci Sanata injiya Dacta Rabiu Musa Kwankwaso. Wadanda suka kai ziyarar ta barka da shan ...

April 1, 2023
Dalilin da yasa Breaker yace Babu wata alaƙar soyayya tsakanin sa da Rukayya
HAUSA NEWS

Dalilin da yasa Breaker yace Babu wata alaƙar soyayya tsakanin sa da Rukayya

Fitaccen mawakin nan da ke sharafi a wannan zamani, Hamisu Breaker ya musanta zargin da ake yi na cewa shi ...

April 1, 2023
Bayan karbar kaddamar faduwa da Gawuna yayi APC ta garzaya kotu
HAUSA NEWS

Bayan karbar kaddamar faduwa da Gawuna yayi APC ta garzaya kotu

Babbar Jam’iyar adawa a Kano APC ta bayyana shirin ta na zuwa kotu domin kalubalantar sakamakon zaben da hukumar zabe ...

April 1, 2023
Masarautar Kano ta daga darajar wasu Hakimai tare da nada wasu sababbi
HAUSA NEWS

Masarautar Kano ta daga darajar wasu Hakimai tare da nada wasu sababbi

Daga khadija Abdullahi Aliyu Mai Martaba Sarkin Kano Alhaji Aminu Ado Bayero ya daga Darajar wasu Hakimansa da kuma nada ...

March 31, 2023
INEC ta mika shahadar lashe zabe ga zababben gwamnan jihar Kaduna
HAUSA NEWS

INEC ta mika shahadar lashe zabe ga zababben gwamnan jihar Kaduna

Hukumar Zabe Mai Zaman Katta Ta Kasa INEC, yau tabawa zabban Gwamnan Jihar Kaduna Sanata Malam Uba Sani shedar sakamako yin ...

March 31, 2023

Recent Comments

  • Ibrahim S kabara on Hukumar kula da ayyukan yan sanda ta raba lambobin kiran waya Dan sa Ido a ayyukan yan sanda a lokacin zabe
  • Abbas Jibril on Katu ta Yankewa AbdulJabbar Kabara Hukuncin Kisa ta hanyar Rataya
  • Walid Y Haris on Akwai Malaman cocin dake kallan batsa a yanar gizo ta wayoyinsu-Fafaroma
  • Abba Garba Sufi on Kungiyar masu hada-hadar wayoyin hanu ta jihar Kano ta shirya gasar kwallon kafa ga yayanta dake fadin jihar Kano.
  • Sani saadu aliyu on CBN za ta bayar da tallafi ga graduate ku shiga nan kuyi register
  • About Us
  • Advertisiment
  • Contact Us
  • Home
  • Privacy Policy
  • Radio

© 2023 Aksam Meadia LLC

No Result
View All Result
  • About Us
  • Advertisiment
  • Contact Us
  • Home
  • Privacy Policy
  • Radio

© 2023 Aksam Meadia LLC

wpDiscuz