Gwamnatin tarayya tana kashe Zanbar kudi kimanin Naira Biliyan 18.39 na tallafin man fetur a kullum.
Ministar kudi da kasafi Zainab Ahmad ce ta bayyana hakan a wani rahoton da ta Mikawa kwamitin gudanar da bincike
Ta bayyana cewa tun daga shekarar 2017 abin da ake kashewa Kenan har zuwa shekarar 2021 in tace a kullum ana fitar da lita Miliyon 64.96
Ministar ta kara da cewa Jimlar kudin tallafin da aka baiwa yan kasuwa masu zaman kansu yakai Tiriliyan 1.774 tsawon wannan lokaci.