Rahotanni sun nuna cewa tsohon shugaban Amurka, Donald Trump, ya gana da jakadan Amurka na kasar China da misalin karfe.
Aksammedi ta ruwaito cewa China ta ki amincewa da umarnin sayen azurfa (silver) har auna miliyan 50 (50 million oz) daga Amurka, bayan fara aiwatar da sabuwar dokar takaita fitar da azurfa zuwa kasashen waje.
Alamu na nuna cewa Trump bai ji dadin mataki ba, inda nan take ya tsara ganawa ta gaggawa da jakadan Amurka na China.
Idan har China ta ki janye dokar takaita fitar da azurfa, shin Trump zai sanar da mayar da martani ta hanyar kakaba takunkumin fitar da azurfa daga Amurka?
Masana na gargadi cewa abin da zai faru a daren yau na iya yin babbar tasiri ga kasuwar azurfa (Silver Market) a duniya.








