• About Us
  • Advertisiment
  • Contact Us
  • Home
  • Privacy Policy
  • Radio
AKSAM MEDIA
No Result
View All Result
No Result
View All Result
AKSAM MEDIA
No Result
View All Result
Home General News

Buhari ya magantu akan goyon bayan da China ke baiwa Ecowas

Aksam Media by Aksam Media
December 5, 2022
in General News
0
0
SHARES
Share on FacebookShare on Twitter

jiya Lahadi ne aka aza tubalin ginin sabuwar hedikwatar kungiyar raya tattalin arzikin kasashen yankin Afirka ta yamma ECOWAS, a birnin Abuja, aikin da kasar Sin za ta tallafa wajen gudanar da shi.

Ana sa ran ginin zai baiwa kungiyar damar tattare ayyukanta wuri guda, sabanin yadda a yanzu kungiyar ke da ofisoshi 3 a birnin Abuja.

RelatedPosts

INEC tayi umarnin kara gudanar da zabe a jihar Kogi

Sakamakon zabe na kananan hukumomi 34 na jihar Kano

March 19, 2023
China ta shirya Yantra wasu kasashen Africa wajen shigar da kayayyakin su kasar ta

China na shirin fadada damar ta na sakan hannayen jari daga kega

February 22, 2023

Hukumar hisbah ta jihar kano ta yabawa masarautar gaya bisa

February 16, 2023

Shugabannin kasashen yammacin Afirka, ciki har da shugaba Muhammadu Buhari na Najeriya, da takwarorinsa na Guinea Bissau da Saliyo, da kuma shugaban hukumar gudanarwar ECOWAS Omar Alieu Touray, da jakadan kasar China a Najeriya Cui Jianchun, su ne suka jagoranci bikin aza tubalin ginin sabuwar hedikwatar.

Da yake tsokaci yayin kaddamar da aikin, jakadan China,  Cui Jian Chun,  ya ce daukar nauyin ginin sabuwar hedikwatar ta ECOWAS da China ta yi, na nuni ga irin goyon bayan kasar ga ayyukan kungiyar, da ma kawancen gargajiyar dake tsakanin Sin da kasashen yammacin Afirka.

A nasa jawabin, shugaba Buhari ya bayyana aikin a matsayin shaidar goyon bayan Sin ga ECOWAS, kuma bayan kammalarsa, zai zamo matsugunin manyan ofisoshin ECOWAS 3, da suka hada da sakatariyar kungiyar, da kotun kasashe mambobin kungiyar, da kuma majalissar dokokin ECOWAS.

Buhari ya kara da cewa, aikin da kamfanin kasar Sin zai gudanar, zai zamo masaukin kasashen yankin yammacin Afirka baki daya, wanda zai wakilci hadin kai da ’yan uwantaka tsakanin kasashe mambobin kungiyar, zai kuma alamta karin aniyar mambobin kungiyar game da samar da ci gaba da dinkewar yankin.

Shi kuwa shugaban hukumar gudanarwa ta ECOWAS Umar Aliyu Touray yace  wannan rana ce mai muhimmancin gaske a tarihin kungiyar ECOWAS. Ya kuma jinjinawa gwamnatin kasar Sin bisa goyon bayanta ga kungiyar.

Alieu Touray ya kara da cewa, sabuwar hedikwatar za ta baiwa hukumar gudanarwar ECOWAS, damar karbar bakuncin daukacin jami’anta a wuri guda, ta yadda hakan zai inganta ayyukanta, da rage tsadar kudaden gudanarwa, da cimma karin nasarorin aiki

ShareTweetSendSharePin
Previous Post

Mallam Adamu Rugurugu ya magantu a kan dalilin da yasa shi da mayakansa suka saduda sannan suka ajiye makaman yakinsu

Next Post

It’ll take Nigeria 25yrs to meet ideal target of 333,334 Doctors — NMA,

Aksam Media

Aksam Media

RelatedPosts

INEC tayi umarnin kara gudanar da zabe a jihar Kogi
General News

Sakamakon zabe na kananan hukumomi 34 na jihar Kano

by Aksam Media
March 19, 2023
0

001 RANO LG NNPP=18,040✅ APC=17,090 002 ROGGO LG NNPP=18,211✅ APC=11,007 003 MINJIBIR LG NNPP=17,400✅ APC=15,472 004 UNGOGO LG NNPP=34,500✅ APC=15,688...

Read more
China ta shirya Yantra wasu kasashen Africa wajen shigar da kayayyakin su kasar ta

China na shirin fadada damar ta na sakan hannayen jari daga kega

February 22, 2023
Hukumar hisbah ta jihar kano ta yabawa masarautar gaya bisa

Hukumar hisbah ta jihar kano ta yabawa masarautar gaya bisa

February 16, 2023
China ta tura maaikatan jinya duba 30 zuwa kasashe….

China ta tura maaikatan jinya duba 30 zuwa kasashe….

February 14, 2023
Ministoti na zargin jam’iyun adawa da tade Buhari akan magance rikicin kuɗi

Ministoti na zargin jam’iyun adawa da tade Buhari akan magance rikicin kuɗi

February 7, 2023

Top Nigerian Newspapers briefing

December 24, 2022
0 0 votes
Article Rating
Subscribe
Login
Notify of
guest
guest
0 Comments
Inline Feedbacks
View all comments
  • Trending
  • Comments
  • Latest
Kamfanin MTN  ya canza hanyoyin saka Kati da siyan data da duba Balas

Kamfanin MTN ya canza hanyoyin saka Kati da siyan data da duba Balas

March 10, 2023
Yanzu-yanzu: INEC ta fitar da sabuwar Sanarwa

Yanzu-yanzu: INEC ta fitar da sabuwar Sanarwa

February 21, 2023
Rarara ya saki zazzafar Wakar da yayi wa Abba Gida-gida ta cin zabe

Rarara ya saki zazzafar Wakar da yayi wa Abba Gida-gida ta cin zabe

March 29, 2023
INEC tayi umarnin kara gudanar da zabe a jihar Kogi

Sakamakon zabe na kananan hukumomi 34 na jihar Kano

March 19, 2023
CBN za ta bayar da tallafi ga graduate ku shiga nan kuyi register

CBN za ta bayar da tallafi ga graduate ku shiga nan kuyi register

2
Latest News On N-Power Stipends For Today September 5th, 2022.

Latest News On N-Power Stipends For Today September 5th, 2022.

1
Masu tura finafinan Hausa sun koka da rashin samun tallafi daga gwamnati duda dinbin yawan da suke dashi

Masu tura finafinan Hausa sun koka da rashin samun tallafi daga gwamnati duda dinbin yawan da suke dashi

1
Kungiyar masu hada-hadar wayoyin hanu ta jihar Kano ta shirya gasar kwallon kafa ga yayanta dake fadin jihar Kano.

Kungiyar masu hada-hadar wayoyin hanu ta jihar Kano ta shirya gasar kwallon kafa ga yayanta dake fadin jihar Kano.

1
Makaman da ake Dari-dari kar Rasha tayi amfani da su akan Ukraine yanzu ta fara

Makaman da ake Dari-dari kar Rasha tayi amfani da su akan Ukraine yanzu ta fara

March 29, 2023
Rarara ya saki zazzafar Wakar da yayi wa Abba Gida-gida ta cin zabe

Rarara ya saki zazzafar Wakar da yayi wa Abba Gida-gida ta cin zabe

March 29, 2023
Manchester United na shirin gabatar da tayin fam miliyan 80 a kan dan wasan gaba na Tottenham.

Manchester United na shirin gabatar da tayin fam miliyan 80 a kan dan wasan gaba na Tottenham.

March 29, 2023
Abubuwan da ya kamata ku sani gameda sabon shugaban PDP na rikon kwarya

Abubuwan da ya kamata ku sani gameda sabon shugaban PDP na rikon kwarya

March 29, 2023
  • Kamfanin MTN  ya canza hanyoyin saka Kati da siyan data da duba Balas

    Kamfanin MTN ya canza hanyoyin saka Kati da siyan data da duba Balas

    0 shares
    Share 0 Tweet 0
  • Yanzu-yanzu: INEC ta fitar da sabuwar Sanarwa

    0 shares
    Share 0 Tweet 0
  • Rarara ya saki zazzafar Wakar da yayi wa Abba Gida-gida ta cin zabe

    0 shares
    Share 0 Tweet 0
  • Sakamakon zabe na kananan hukumomi 34 na jihar Kano

    0 shares
    Share 0 Tweet 0
  • Yadda wata makaranta mai dauke da tarin marayu suka yi bikin saukar Al-qur’ani

    0 shares
    Share 0 Tweet 0
Makaman da ake Dari-dari kar Rasha tayi amfani da su akan Ukraine yanzu ta fara
HAUSA NEWS

Makaman da ake Dari-dari kar Rasha tayi amfani da su akan Ukraine yanzu ta fara

Rundunar sojin Rasha ta yi amfani da tsarin Tornado-G wajen harba rokoki da dama a lokaci guda kan cibiyoyin sojan ...

March 29, 2023
Rarara ya saki zazzafar Wakar da yayi wa Abba Gida-gida ta cin zabe
HAUSA NEWS

Rarara ya saki zazzafar Wakar da yayi wa Abba Gida-gida ta cin zabe

March 29, 2023
Manchester United na shirin gabatar da tayin fam miliyan 80 a kan dan wasan gaba na Tottenham.
HAUSA NEWS

Manchester United na shirin gabatar da tayin fam miliyan 80 a kan dan wasan gaba na Tottenham.

Manchester United na shirin gabatar wa Tottenham tayin fam miliyan 80 a kan dan wasanta na gaba dan Ingila Harry ...

March 29, 2023
Abubuwan da ya kamata ku sani gameda sabon shugaban PDP na rikon kwarya
HAUSA NEWS

Abubuwan da ya kamata ku sani gameda sabon shugaban PDP na rikon kwarya

Mataimakin shugaban babbar jam’iyyar adawar Najeriya PDP Umar Iliya Damagun ya zama mukaddashin shugaban jam’iyyar bayan saukar wucin gadi da ...

March 29, 2023
Dalilan da suka hana Priyanka Chopra yin finafinai a India
HAUSA NEWS

Dalilan da suka hana Priyanka Chopra yin finafinai a India

Fitacciyar tauraruwar fina-finan Indiya Priyanka Chopra ta bayyana dalilan da suak sa ta fice daga masana'antar shirye fina-finan ƙasar ta ...

March 29, 2023

Recent Comments

  • Ibrahim S kabara on Hukumar kula da ayyukan yan sanda ta raba lambobin kiran waya Dan sa Ido a ayyukan yan sanda a lokacin zabe
  • Abbas Jibril on Katu ta Yankewa AbdulJabbar Kabara Hukuncin Kisa ta hanyar Rataya
  • Walid Y Haris on Akwai Malaman cocin dake kallan batsa a yanar gizo ta wayoyinsu-Fafaroma
  • Abba Garba Sufi on Kungiyar masu hada-hadar wayoyin hanu ta jihar Kano ta shirya gasar kwallon kafa ga yayanta dake fadin jihar Kano.
  • Sani saadu aliyu on CBN za ta bayar da tallafi ga graduate ku shiga nan kuyi register
  • About Us
  • Advertisiment
  • Contact Us
  • Home
  • Privacy Policy
  • Radio

© 2023 Aksam Meadia LLC

No Result
View All Result
  • About Us
  • Advertisiment
  • Contact Us
  • Home
  • Privacy Policy
  • Radio

© 2023 Aksam Meadia LLC

wpDiscuz