Ambaliyar ruwa tasa Peter obi kira ga Tinibu, kwankwaso, da Atiku kan su aje Camping su taimaki Al’ummar da ambaliyar ta shafa

Peter Obi ya gana da gwamna Ortom na Benuwai kan tsara yadda zai ziyarci wuraren da Ambaliya ta shafa don taimaka wa mutane.

 

Ɗan takarar shugaban kasa na LP ya yi kira ga Tinubu, Atiku da sauran yan takara su haɗa hannu da shi domin rage wa mutane radadi.

0 0 votes
Article Rating
Subscribe
Notify of
guest
0 Comments
Oldest
Newest Most Voted
Inline Feedbacks
View all comments