• About Us
  • Advertisiment
  • Contact Us
  • Home
  • Privacy Policy
  • Radio
AKSAM MEDIA
  • General News
  • National News
  • World News
  • Health
  • Sports
  • Technology
  • Metro
No Result
View All Result
  • General News
  • National News
  • World News
  • Health
  • Sports
  • Technology
  • Metro
No Result
View All Result
AKSAM MEDIA
No Result
View All Result
Home HAUSA NEWS

Al’umma na ci gaba ne kadai ta hanyar taimakekeniya akan kyawawan abubuwa: Sheikh Ibrahim Khalil

Aksam Media by Aksam Media
April 18, 2023
in HAUSA NEWS
0
0
SHARES
Share on FacebookShare on Twitter

An shawarci kungiyoyi masu zaman Kansu da mawadata, da su kara zage damtse wajen tallafawa marayu da marasa karfi a cikin Alumma domin rage wahalhalu da fatara ta wannan zamanin.

Shahararren malamin nan sheikh Malam Ibrahim Khalili ne,ya ba da shawarar bayan kammala Dinar shan Ruwa da Gidauniyar tallafawa marayu ta (C AND C)ta shirya Wanda ya gudana a Bambayya House dake nan jihar kano.

RelatedPosts

Breaking: Tribunal Declares Nasiru Gawuna Winner Of Kano Governorship Election

Breaking: Tribunal Declares Nasiru Gawuna Winner Of Kano Governorship Election

September 20, 2023
Just in: Students hit the streets, protest over 100 per cent school fees hike

Just in: Students hit the streets, protest over 100 per cent school fees hike

September 13, 2023

Gwamnan jihar kano, Abba Kabir Yusuf, yana da wasu muhimman abubuwa guda biyu: shugaban kungiyar yan kasuwa

September 11, 2023

Wakilin aksammedia ya ruwaito Malam Ibrahim Khalil I, na cewa, yana da muhimmanci da kyautatawa irin wadannan kungiyayo da daidaikun mutane musamman masu hannu shuni domin ganin an taimakawa marayu da marasa hali wajen ganin su ma sun yi rayuwarsu kamar kowa.

Malam Khalili ya jadadda cewa,rashin aiwatar da tallafi irin wadannan, ya sanya Alumma suka tsinci kasu a ciki Talauci da kin juna da gurbacewar marayu da
aka mutu aka barsu,sakamakon watsi da aka yi da su.

Yace,akwai bukatar kungiyoyi,su yi amfani da wannan dama da yin koyi da Gidauniyar nan,wajen hada kawunansu da sanyawa Kansu harajin da za su rika taimakawa marayu da zawarawa da kananan yara da aka mutu aka barsu, duba da Falalar dake cikin baiwa marayu taimako,musamman a lokacin da suke da bukatar haka.

Malam Ibrahim Khalili, ya kuma, bukaci Yanjaridu da sauran kafafen yada labarai,da su taimakawa wannan Gidauniya wajen yada manufarta da ayyukan da take yi domin karawa sauran Alumma karsahi da kwarin gwiwa na aiwatar da wannan tagomashi,kuma kabakin lada da zai zamewa Wanda suka yi Abin Alfahari Duniya da Lahira.

Yace,kasashen Duniya da dama, musamman na Larabawa,sun ci gaba da kawar da Talauci da yunwa ta hanyar taimakekeniya,musamman marasa hali da marayu.

A jawabinsa shugaban Gidauniyar na kasa Sunusi Garba Kalamaina,ya bayyana cewa, sun kafa Gidauniyar ne,domin taimakawa marayu da marasa hali wajen biya musu kudaden magani da raba Abinci da daukar Nauyin karatun marayu, a cikin jihohin Arewacin Najeriya.
Sunusi Garba yace,duk wadannan tallafe_tallafe da kungiyar take yi, tana yi ne da karfinta da Dukiyarta ta hanyar tattara taimakon kudade da kayayyakin amfani da Alumma ke bukata domin ganin marayu su ma,sun ji dadin aiwatar da rayuwarsu kamar sauran Alumma da ba marayu ba.

Shugaban Gidauniyar yace,ko kwanan nan,Gidauniyar ta je,gidajen marayu, Wanda ta samu damar tallafawa marayu da kayayyaki da abubuwan bukata na kudade da dama.

Ya kara da cewa, Gidauniyar tana zuwa Gidajen rediyo da Asibitoci domin daukewa masu bukatar taimako,Wanda wasu lokutan ma,zaka ga kudin maganin da wani ko wata za su biya na magunguna ba ya wuce naira Dubu biyu ko biyar,Amma sakamakon bashi,dashi babu yadda zai yi.

Sunusi Garba, yace har yanzu Gidauniyar bata nemi taimakon wasu kungiyoyi ba,ko masu hannu da shuni,saboda duk Wanda yake bukatar tallafawa marayu da marasa hali, kofarsu a bude take,a duk inda suke ba za su rasa mabukata ba.

Haka zalika yace,suna yin hakan ne,saboda karawa sauran Alumma da kungiyoyi karfin gwiwa da wayar da kan jama,a ta hanyar shiga gidajen rediyo da kafafen sadarwa domin fahintar da Alumma, inda yace,wannan Gidauniyar Alumma da yawane suka kafata a fadin kasar nan agazawa bayin Allah.

Shugaban ya bayyana cewa, Gidauniyar ta kwashe Shekaru da dama tana gudanar da irin wannan taron shan ruwa ta hanyar gayyatar Alumma da yawa domin kara karfafa Alaka da zumunci a tsakanin ;ya;yan kungiyar da ma wadanda ba yankungiyar ba.

Alumma da dama ne suka samu halartar taron shan ruwan fadin jihar kano da sauran jihohin waje, domin ganin an gudanar da wannan shan ruwa da Gidauniyar ta saba shiryawa Duk shekara a cikin watan Azimin watan Ramadana.

ShareTweetSendSharePin
Previous Post

Kalmomin Ridda tare da Farfesa Sheikh Umar Sani Fagge

Next Post

Binani ta garzaya gaban babbar kotun tarayya da ta karbar mata nasarar ta da tayi

Aksam Media

Aksam Media

RelatedPosts

Breaking: Tribunal Declares Nasiru Gawuna Winner Of Kano Governorship Election
HAUSA NEWS

Breaking: Tribunal Declares Nasiru Gawuna Winner Of Kano Governorship Election

by Aksam Media
September 20, 2023
0

Kano governorship election tribunal declares Nasiru Yusuf Gawuna of APC as the  winner of 2023 governorship election.

Read more
Just in: Students hit the streets, protest over 100 per cent school fees hike

Just in: Students hit the streets, protest over 100 per cent school fees hike

September 13, 2023
Gwamnan jihar kano, Abba Kabir Yusuf, yana da wasu muhimman abubuwa guda biyu: shugaban kungiyar yan kasuwa

Gwamnan jihar kano, Abba Kabir Yusuf, yana da wasu muhimman abubuwa guda biyu: shugaban kungiyar yan kasuwa

September 11, 2023
El’s Empowerment foundation empowered over 170 windows in Kano.(POWA)

El’s Empowerment foundation empowered over 170 windows in Kano.(POWA)

September 10, 2023
Kungiyar Direbobi ta Malan Kato na ci gaba da Jinjinawa gwamnan jihar Kano

Kungiyar Direbobi ta Malan Kato na ci gaba da Jinjinawa gwamnan jihar Kano

September 9, 2023
Za’a dawo da karɓar harajin kullum-kullum na Adaidai Sahu: KAROTA

Za’a dawo da karɓar harajin kullum-kullum na Adaidai Sahu: KAROTA

September 9, 2023
0 0 votes
Article Rating
Subscribe
Login
Notify of
guest
guest
0 Comments
Inline Feedbacks
View all comments
  • Trending
  • Comments
  • Latest
Rarara ya saki zazzafar Wakar da yayi wa Abba Gida-gida ta cin zabe

Rarara ya saki zazzafar Wakar da yayi wa Abba Gida-gida ta cin zabe

March 29, 2023
Kamfanin MTN  ya canza hanyoyin saka Kati da siyan data da duba Balas

Kamfanin MTN ya canza hanyoyin saka Kati da siyan data da duba Balas

March 10, 2023
Kungiyar tagwaye ta kasa tayi wani abin al-ajabi a nan Kano

Kungiyar tagwaye ta kasa tayi wani abin al-ajabi a nan Kano

April 29, 2023
Yanzu-yanzu: INEC ta fitar da sabuwar Sanarwa

Yanzu-yanzu: INEC ta fitar da sabuwar Sanarwa

February 21, 2023
CBN za ta bayar da tallafi ga graduate ku shiga nan kuyi register

CBN za ta bayar da tallafi ga graduate ku shiga nan kuyi register

2
Latest News On N-Power Stipends For Today September 5th, 2022.

Latest News On N-Power Stipends For Today September 5th, 2022.

1
Masu tura finafinan Hausa sun koka da rashin samun tallafi daga gwamnati duda dinbin yawan da suke dashi

Masu tura finafinan Hausa sun koka da rashin samun tallafi daga gwamnati duda dinbin yawan da suke dashi

1
Kungiyar masu hada-hadar wayoyin hanu ta jihar Kano ta shirya gasar kwallon kafa ga yayanta dake fadin jihar Kano.

Kungiyar masu hada-hadar wayoyin hanu ta jihar Kano ta shirya gasar kwallon kafa ga yayanta dake fadin jihar Kano.

1
AGILE’s commitment to enhancing the lives of adolescent girls through education and EMPOWERMENT

AGILE’s commitment to enhancing the lives of adolescent girls through education and EMPOWERMENT

September 27, 2023
BREAKING: Kano Imposes 24 Hours Curfew

BREAKING: Kano Imposes 24 Hours Curfew

September 20, 2023
Breaking: Tribunal Declares Nasiru Gawuna Winner Of Kano Governorship Election

Breaking: Tribunal Declares Nasiru Gawuna Winner Of Kano Governorship Election

September 20, 2023
Igbo people react to president Tinibuʼs appointments

Igbo people react to president Tinibuʼs appointments

September 20, 2023
  • Rarara ya saki zazzafar Wakar da yayi wa Abba Gida-gida ta cin zabe

    Rarara ya saki zazzafar Wakar da yayi wa Abba Gida-gida ta cin zabe

    0 shares
    Share 0 Tweet 0
  • Kamfanin MTN ya canza hanyoyin saka Kati da siyan data da duba Balas

    0 shares
    Share 0 Tweet 0
  • Kungiyar tagwaye ta kasa tayi wani abin al-ajabi a nan Kano

    0 shares
    Share 0 Tweet 0
  • Yanzu-yanzu: INEC ta fitar da sabuwar Sanarwa

    0 shares
    Share 0 Tweet 0
  • Jami’ar Tarayya ta Dutsimma FUDMA ta yaba da Karatun digiri da AKCOE ta ke bayarwa.

    0 shares
    Share 0 Tweet 0
AGILE’s commitment to enhancing the lives of adolescent girls through education and EMPOWERMENT
Metro

AGILE’s commitment to enhancing the lives of adolescent girls through education and EMPOWERMENT

The Kano Adolescent Girls Initiative for Learning and Empowerment (AGILE) deputy project coordinator, Salisu Idris, led a delegation of the ...

September 27, 2023
BREAKING: Kano Imposes 24 Hours Curfew
General News

BREAKING: Kano Imposes 24 Hours Curfew

*20TH SEPTEMBER 2023* *PRESS RELEASE* *ENFORCEMENT OF TWENTY-FOUR HOURS (24HRS) CURFEW BY KANO STATE GOVERNMENT* *… As Residents are Warned ...

September 20, 2023
Breaking: Tribunal Declares Nasiru Gawuna Winner Of Kano Governorship Election
HAUSA NEWS

Breaking: Tribunal Declares Nasiru Gawuna Winner Of Kano Governorship Election

Kano governorship election tribunal declares Nasiru Yusuf Gawuna of APC as the  winner of 2023 governorship election.

September 20, 2023
Igbo people react to president Tinibuʼs appointments
National News

Igbo people react to president Tinibuʼs appointments

The Senior Special Assistant to the President Bola Tinubu on Community Development (South East), Chioma Nweze has described her appointment ...

September 20, 2023
Tribunal affirms election of Kano NNPP lawmaker
Metro

Tribunal affirms election of Kano NNPP lawmaker

The National/State House of Assembly election tribunal, on Monday, affirmed the election of Mudassir Zawachiki of the New Nigeria People’s ...

September 19, 2023

Recent Comments

  • Ibrahim S kabara on Hukumar kula da ayyukan yan sanda ta raba lambobin kiran waya Dan sa Ido a ayyukan yan sanda a lokacin zabe
  • Abbas Jibril on Katu ta Yankewa AbdulJabbar Kabara Hukuncin Kisa ta hanyar Rataya
  • Walid Y Haris on Akwai Malaman cocin dake kallan batsa a yanar gizo ta wayoyinsu-Fafaroma
  • Abba Garba Sufi on Kungiyar masu hada-hadar wayoyin hanu ta jihar Kano ta shirya gasar kwallon kafa ga yayanta dake fadin jihar Kano.
  • Sani saadu aliyu on CBN za ta bayar da tallafi ga graduate ku shiga nan kuyi register
  • About Us
  • Advertisiment
  • Contact Us
  • Home
  • Privacy Policy
  • Radio

© 2023 Aksam Meadia LLC

No Result
View All Result
  • General News
  • National News
  • World News
  • Health
  • Sports
  • Technology
  • Metro

© 2023 Aksam Meadia LLC

wpDiscuz