Abin al-ajabi da Ministan harkokin wajen Afghanistan yayi

Yar jarida ta tambayeshi : Meyasa ko sau ɗaya baka ɗaga kai ka kalleni ba kusan rabin awa da tattaunawar mu?

Sai yace :Shari’ah ba ta bani damar na tilasta miki rufe jikinki ba, amman kuma ta umarceni da na kiyaye gani na.

Kar kiga kamar naci mutumcin ki ne a’a matsalar alakata da addini na itace gabana, in ji Ministan harakokin wajen Afghanistan.

0 0 votes
Article Rating
Subscribe
Notify of
guest
0 Comments
Oldest
Newest Most Voted
Inline Feedbacks
View all comments