Dole Najeriya ta kara kudin haraji-IMF

Asusun bada lamuni na majalisar dinkinkin Duniya ya bukaci Najeriya da wasu kasashe masu tasowa da su kara kudin haraji domin kara kudin shiga.

Jaridar Washinton based lender ta ruwaito cewa karin kudin harajin itace hanyar da zata kai Najeriya tudun mun tsira a dai dai wannan lokaci.

kazalika rahoton yace haraji yana taka muhimmiyar rawa wajan ciyar da tattalin arzikin kasa gaba.

0 0 votes
Article Rating
Subscribe
Notify of
guest
0 Comments
Oldest
Newest Most Voted
Inline Feedbacks
View all comments